Arewa mushaka 247

Arewa mushaka 247 babban dandalin shafin masoya Aisha aliyu tsamiya
(2)

18/10/2025
Waƙar Da Aka Kashe Mata Sama Da Miliyan 2 Zata Fito Ta Kusan Fitowa.
01/10/2025

Waƙar Da Aka Kashe Mata Sama Da Miliyan 2 Zata Fito Ta Kusan Fitowa.

22/09/2025
13/09/2025

Gwamna Nasiru Idris ya kashe nera BILLION BIYU (Miliyan Dubu Biyu) domin gyaran ruwa amma kalli ruwan da bayin Allah ke sha a Yauri.

Biliyan biyu za su gina solar BOREHOLE guda 400 akan 5 million kowani daya. Kuma biliyan biyu zai sayi katifun asibiti guda 30,769.

Gwamna Nasiru Idris, ina 2 billion Naira suke? Ka fito ka yi mana bayani.

Me bukata yai maggana 15k discount price 0708888 6865
31/08/2025

Me bukata yai maggana 15k discount price
0708888 6865

Shin dagaskene ?
31/08/2025

Shin dagaskene ?

YAKAMATA A YABA MATA BISA. WANNAN KOKARIMatashiyar Jarumar Masana’antar Kannywood kuma SSA Media Jihar Katsina, Rabiatu ...
31/08/2025

YAKAMATA A YABA MATA BISA. WANNAN KOKARI

Matashiyar Jarumar Masana’antar Kannywood kuma SSA Media Jihar Katsina, Rabiatu Sulaiman Kurfi, ta karɓi yarinyar da aka tsinta a cikin birnin Katsina domin ci gaba da kula da ita. Me zaku ce?
Ku yi mata addu’a da fatan alkhairi 🙏

Aure Nufin Allah Ne Murna Ibrahim Kunya Da Angonta Sheikh Alkali Salihu Zaria 🎉💔🤣Gaskiyane kuwa
30/08/2025

Aure Nufin Allah Ne Murna Ibrahim Kunya Da Angonta Sheikh Alkali Salihu Zaria 🎉💔🤣

Gaskiyane kuwa

Ga maza abakin fama
28/08/2025

Ga maza abakin fama

Address

Katsina

Telephone

+213676348376

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa mushaka 247 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share