Arewa Schoolelites.com

  • Home
  • Arewa Schoolelites.com

Arewa Schoolelites.com Nigerian Newspaper & Politics

Kalli Katafaren Gidajen da wasu jaruman kannywood s**a mallaka a hakar fim - Hangen Nesa
17/03/2025

Kalli Katafaren Gidajen da wasu jaruman kannywood s**a mallaka a hakar fim - Hangen Nesa

Kurun Kuss! Abba zama Daram ~ Kalli Bidiyon yadda Abba Kabir Yusuf yake Murnar Lashe zabe da yayi a Kotun Koli ayau.
12/01/2024

Kurun Kuss! Abba zama Daram ~ Kalli Bidiyon yadda Abba Kabir Yusuf yake Murnar Lashe zabe da yayi a Kotun Koli ayau.

Sani Danja da Adam A Zango sun je dubo Musa mai sana'a muna fatan Allah ya bashi lafiya
17/10/2023

Sani Danja da Adam A Zango sun je dubo Musa mai sana'a muna fatan Allah ya bashi lafiya

Alhamdulillah Allah ina rokonka kaji tausayin mu albarkacin Annabi s.a.w badan halin muba ❤️ 😢 🙏
28/09/2023

Alhamdulillah Allah ina rokonka kaji tausayin mu albarkacin Annabi s.a.w badan halin muba ❤️ 😢 🙏

27/08/2023

Masha Allah Fitacciyar yar Tiktok dinnan Murja lbrahim Kunya tayiwa Yan kauyen su shatara ta arziki ta raba musu Taliya.

Kalli Bidiyon Anan

This post was automatically generated by fewfeed v2

INNAH LILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN Allah ya karbi rayuwar Goni. Malam Kabir (Abu Sumayya), yana tsaka da Sallar jumm...
25/08/2023

INNAH LILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UN

Allah ya karbi rayuwar Goni. Malam Kabir (Abu Sumayya), yana tsaka da Sallar jumma'a a yau.

Ance a jiya Alhamis ma ya gabatar da karatun Daurah a kan Ilimin Tajwid a masallacin Kandahar Rijiyar Lemo da ke Kano. Muna mishi Addu'ar Allah ya jikanshi da Rahama idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

18/07/2023

Ya Allah kasa Duk Wanda Ya Rubuta S.A.W Ya Samu Kudi Cikin Sauki Ya Biya Bukatun sa

29/06/2023

Allah ka Farantawa duk zuciyar dake kaunar

Annabi Muhammad S.A.W 💙💖

Wani Soja Yana Son Rahama Sadau Yace In Banda Iyaye Duk Duniya Babu Wacce Yafi So A Cikin Zuciyar Sa Kamar TaYa bayyana ...
16/05/2023

Wani Soja Yana Son Rahama Sadau Yace In Banda Iyaye Duk Duniya Babu Wacce Yafi So A Cikin Zuciyar Sa Kamar Ta

Ya bayyana cewa, Allah ya sani tun tuni nake matukar son wannan baiwar Allah mai tsananin kyau da kyautatawa.

Dan Allah Rahama ki karɓi soyayya ta ki Auren domin cika min burin dake cikin raina.

Nayi alkawarin indai ta yarda ta Aure Ni zan mata, duk abinda take so, kuma zan barta tayi harkarta na film, da souran ayyukan ta bayan Munyi Aure.

Duk duniya babu wanda ya dace da ita kamar Ni, saboda irin tsananin son da nake mata tsakani da Allah har cikin zuciya ta.

Indai ta Aure Ni nayi alkawarin, zan barta tayi duk yawace yawacen ta na harkar sana'a, idan taso ma daga ƴaƴa biyu tace bazata ƙara haihuwa ba, zan barta, saboda abubuwan dake gabanta.

Zan Kula Da Ita Fiye da Yadda Zan Kula Da Kaina ~ inji matashin Soja Idris Sarkin Yaki

Muna Rokon Tinubu Ya Maida Sarki Sanusi II Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Cewar Young Sheik Zaria
06/05/2023

Muna Rokon Tinubu Ya Maida Sarki Sanusi II Gwamnan Babban Bankin Nijeriya, Cewar Young Sheik Zaria

WATA SABUWA: Cikin Jam'iyyar APC Ko NNPP, Allah Ne Kadai Ya San Jam'iyyar Da Zan Mikawa Mulkin Kano, Cewar Gwamna Ganduj...
06/05/2023

WATA SABUWA: Cikin Jam'iyyar APC Ko NNPP, Allah Ne Kadai Ya San Jam'iyyar Da Zan Mikawa Mulkin Kano, Cewar Gwamna Ganduje

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa Schoolelites.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Arewa Schoolelites.com:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share