Bago Az

Bago Az Yaa Hayyu Yaa Qayyum ( يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ )
Sahihan Labarai Da Dumi_dumin su ! 📡
(2)

09/06/2026

Shin kunsan da cewa munada Basin guda 4 da rijiyoyin man fetur guda 173 a nan arewacin najeriya?

ZO KUJI WANI ZANCE Shugaban kasar Amurka DonalTrom yace, Yanzu kam na yarda Eran kasa ce mai karfin soji da dabarun yaki...
06/06/2026

ZO KUJI WANI ZANCE
Shugaban kasar Amurka DonalTrom yace,
Yanzu kam na yarda Eran kasa ce mai karfin soji da dabarun yaki, tareda taurin kai da turjiya akan manufar ta.

Me zaku iya cewa?

DA ZAFI-ZAFINSA Jiragen yaƙin ruwan dakarun Amurka guda biyu kirkirar, DDG-103 da DDG-87, sun gudu daga Tekun Oman bayan...
05/06/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Jiragen yaƙin ruwan dakarun Amurka guda biyu kirkirar, DDG-103 da DDG-87, sun gudu daga Tekun Oman bayan wasu kazaman hare-haren gargaɗi da dakarun Eran s**a kaddamar akan su,

Dakarun Juyin Juya Halin Musulunci na kasar Eran sunyi amfani da hasabiban makaman Qadir da jiragen Shahed wajen kaddamar da wannan farmaki na gargaɗi kan dakarun Amurka dake tekun oman.

DA ZAFI-ZAFINSA Bayanai sun nuna a halin yanzu haka Eran na kan bude wani sansanin makamai masu linzami na karkashin kas...
05/06/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Bayanai sun nuna a halin yanzu haka Eran na kan bude wani sansanin makamai masu linzami na karkashin kasa wanda aka kulle na tsawon shekaru,

Kwamanda yace, idan har aka cigaba da matsa mana lamba to zamu iya fara amfani da wasu sabbin hasabiban makaman mu wajen maida martani ga duk wanda ya tabamu.

SAKON JAGORA Jagora Mujtaba Khamenei yace, duk tsawon lokacin nan babu wata cigabanda Eran ta samu a tattaunawar ta da A...
04/06/2026

SAKON JAGORA
Jagora Mujtaba Khamenei yace, duk tsawon lokacin nan babu wata cigabanda Eran ta samu a tattaunawar ta da Amurka, don haka zamuyi amfani da salo da dabarun mu wajen tafiyer da wannan sabon salon siyasar gwamnatin kasar Amurka.

DA ZAFI-ZAFINSA Major general na rundunar sojin kasa wato Ameer Hatamee Yace, duk wanda ya baiwa makiyin ka mafaka har y...
03/06/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Major general na rundunar sojin kasa wato Ameer Hatamee Yace, duk wanda ya baiwa makiyin ka mafaka har yake samun damar farmakin ka, to in ka tashi maida martani don wani bangare ya shafeshi, to hakan ba matsala bane.

Shin yaya kukaji wannan matsayar tasa?

02/06/2026

Kwamandan yace, da yuwwar mu karkatar da akalar makaman mu idan har Esraila bata daina farmakar kasar Lebanon ba

DA ZAFI-ZAFINSA Rahotanni na nuna cewa dakarun Eran sun girke tarin wasu manyan hasabiban makamai masu linzami a birnin ...
31/05/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Rahotanni na nuna cewa dakarun Eran sun girke tarin wasu manyan hasabiban makamai masu linzami a birnin Tehran domin fuskantar dukkanin matsaya da gwamnatin Amurka zata dauka.

Shin yaya kukaji wannan shirin nasu?

DA DUMI-DUMINSA Ga wasu daga cikin Sojin Amurka da s**a mutu a farmakin dakarun kasar Eran kan sansanin su dake kasar Ku...
30/05/2026

DA DUMI-DUMINSA
Ga wasu daga cikin Sojin Amurka da s**a mutu a farmakin dakarun kasar Eran kan sansanin su dake kasar Kuwait 🇰🇼.

DA ZAFI-ZAFINSA Bayanai sun fara fitowa kan farmakin Eran a kasar Kuwait, Rahotanni sun nuna farmakin ya lalata manyan n...
30/05/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Bayanai sun fara fitowa kan farmakin Eran a kasar Kuwait, Rahotanni sun nuna farmakin ya lalata manyan na’urori da makaman sojin Amurka dake sansanin su na kasar Kuwait,

Bugu da kari anyi nasarar Kshe diyawa daga cikin sojojin Amurka, yayin tarin wasu ke kwace kan gadon jinya, rai a hannun Allah.

Address

Maiduguri
22

Telephone

+2349119513546

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bago Az posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share