Bago Zaki

Bago Zaki Yaa Hayyu Yaa Qayyum ( يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ )
Sahihan Labarai Da Dumi_dumin su ! 📡
(2)

14/08/2026

Tarihin yadda akayi juyin juya halin Musulunci na kasar Eran — Part 1

DA ZAFI-ZAFINSA Kwamandan Rundunar Islamic Revolutionary guard corps (IRGC) ya sake jaddada cewa, sun shirya duk wani ab...
14/08/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Kwamandan Rundunar Islamic Revolutionary guard corps (IRGC) ya sake jaddada cewa, sun shirya duk wani abu daya kamata su shirya domin fuskantar Amurka da Esraila koda zasu sake komawa fagen daga,

Inda ya ce, Eran tayi shiri fiyeda tunanin abokan gaba kuma fiyeda duk yadda take a baya duk domin fuskantar su koda zasu sake dawowa.

Shin wane fata zakuyiwa kasar Eran?

WATA SABUWA Wasu daga cikin kasashen yankin Gulf sun nuna alhini da bacin ran su matuka kan yadda Eran ke cigaba tsaurar...
13/08/2026

WATA SABUWA
Wasu daga cikin kasashen yankin Gulf sun nuna alhini da bacin ran su matuka kan yadda Eran ke cigaba tsaurara ra'ayi da matsin lamba kan mashigin Hormuz,

Inda s**a ce, Ya kamata Eran ta sassauta ra'ayin ta, don wannan takunkumi da ta saka kan mashigin Hormuz ya matukar ciyerda kasashen yankin gabas ta tsakiya baya sosai sosai,

Sannan Ma'aikatar Harkokin Wajen Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) tayi kira ga kasar Eran kan ta amince ta dawo teburin tattaunawa don a sulhun ta su da Amurka.

Shin yaya kukaji batutuwan nasu?

DA ZAFI-ZAFINSAKwamandan Rundunar sojin ruwan kasar Eran yace, Mashigin Hormuz tana karkashin cikakken ikon gudanarwar m...
13/08/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Kwamandan Rundunar sojin ruwan kasar Eran yace, Mashigin Hormuz tana karkashin cikakken ikon gudanarwar mu, kuma zamu cigaba da kasancewa cikin cikakken shiri na fuskantar ko wane irin runduna domin cigaba da kare mashigin Hormuz,

Ya kara da cewa, Dokokin mu zasu cigaba da gudana kan mashigin Hormuz, sannan dakaru suna kan matsayar bude wuta ga duk wani jirgi da yaki bin ka'idojin mu.

Inji — Kwamandan Rundunar sojin ruwan Eran

Shin yaya kukaji matsayar tasu?

DA ZAFI-ZAFINSAKwamandan Rundunar IRGC yace, Zamu dauki duk wani mataki daya kamata domin kara karfafa rundunar mu ta Is...
12/08/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Kwamandan Rundunar IRGC yace, Zamu dauki duk wani mataki daya kamata domin kara karfafa rundunar mu ta Islamic Revolutionary guard corps (IRGC),

Ya kara da cewa, Baza mu dogara da yerje-jeniya ba, don haka baza mu taba sauka akan shirin mu na yaki ba, zamu cigaba da kasancewa cikin cikakken shiri na fuskantar su a ko wanne irin lokaci.

Inji — Kwamandan Rundunar IRGC Vahidi

Shin yaya kukaji kalaman nasa?

11/08/2026
DA ZAFI-ZAFINSA A cikin wata sabuwar Watawar Nadi (Letter of Appointment) da Jagoran Eran Mojtaba Khamenei ya fita, ya u...
11/08/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
A cikin wata sabuwar Watawar Nadi (Letter of Appointment) da Jagoran Eran Mojtaba Khamenei ya fita, ya umarci Kwamandan Rundunar IRGC, Ahmad Vahidi, da ya kara karfafa rundunar IRGC ta hanyar shirya manyan makamai da daukar sabbin sojoji domin shirin ko ta kwana,

Ya kara da cewa, a cigaba da tafiya kan tsarin jagoranci bisa jajircewar addini, kwarewar kimiyya, da kuma kwarewar gudanarwa ta fuskar zamani, makiya baza su taba cin galaba a kan mu ba.

Inji — Jagoran Eran Mujtaba Khamenei

Shin yaya kukaji sakon nasa?

DA ZAFI-ZAFINSA Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Eran ta ce yarjejeniyar tsaro ta haɗin gwiwa da Saudi Arabia, Pakistan d...
10/08/2026

DA ZAFI-ZAFINSA
Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Eran ta ce yarjejeniyar tsaro ta haɗin gwiwa da Saudi Arabia, Pakistan da Turkiya s**a sanya hannu tana nuna wani canjin dabarar siyasa mai girma zuwa ga Amurka,

Kakakin Ma'aikatar wato Esmaeil Baghaei yace, Sam wannan ba abu bane da yakamata ace Eran ta damu dashi, domin alamu ne dake nuna cewa suna kokarin tsayuwa ne da kafar su tareda rage dogaro da Amurka.

Amman shin ku me zaku iya cewa?

DAGA BAYA KENAN Ministan Harkokin Wajen kasar Masar (Egypt) wato Bard Abdaletty yace, Bazamu taba yarda da shirye-shirye...
09/08/2026

DAGA BAYA KENAN
Ministan Harkokin Wajen kasar Masar (Egypt) wato Bard Abdaletty yace, Bazamu taba yarda da shirye-shiryen da Esraila keyi ba na kokarin korar Falasɗinawa daga zirin Gaaz@,

Inda ya ce, Kasar Masar za ta yi adawa da duk wani yunƙuri na korar Falasɗinawa daga Gaza, kuma bazata zura ido a tilasta musu barin wannan yankin ba,

Inji — Egypt's Foreign Minister Bard Abdaletty

Shin yaya kukaji zancen nasa?

ERAN CE TAYI NASARA A yayin wani taro da aka gudanar a birnin Tehran, sai akaji manyan hafsoshin rundunar IRGC suna shel...
09/08/2026

ERAN CE TAYI NASARA
A yayin wani taro da aka gudanar a birnin Tehran, sai akaji manyan hafsoshin rundunar IRGC suna shelantawa da babbar murya kan cewa Eran ce tayi nasara a wanna yakin, kuma duniya ma ta tabbatar da hakan,

Sannan Kwamandan yace, Mu shahada ba bakon abune a wajen mu ba, don haka bamajin komi dangane da shugabannin mu da s**ayi shahada.

Shin me za ku iya cewa?

Address

Maiduguri
22

Telephone

+2349119513546

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bago Zaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share