Inamasoya shehu inyass

Inamasoya shehu inyass Masoyin ahmadun ybone shehu barhama kulliyane
(2)

31/08/2025

SALATI 10 GA ANNABI
💟S.A.W💟
🌹😭🌹

_FALALAR AMBATON ALLAH (ZAKIRI) DA MASU AMBATON ALLAH (ZAKIRAI)_ *SAYYADINA ALIYU (R_A)* Sayyadina Aliyu Dan Abi Dalib (...
30/08/2025

_FALALAR AMBATON ALLAH (ZAKIRI) DA MASU AMBATON ALLAH (ZAKIRAI)_

*SAYYADINA ALIYU (R_A)*
Sayyadina Aliyu Dan Abi Dalib (K_W) Yana Cewa Ambaton Allah Shine Abincin Ruhi, Yabon Allah Shine Abin Shan Ruhi, Hakuri Cikin Lamarin Allah Shine Suturan Ruhi, Masujin Dadi Basu Tabajin Dadi Kamar Yarda Masu Ambaton Allah Suke jiba, Masu Ni'imtuwa Basu Taba Ni'imtuwa Kamar Yarda Masu Ambaton Allah Suke Ni'imtuwa Ba.
لاإله إلا الله.

*ANNABI MUSA (A_S)*
Wata Rana Annabi Musa Ya Ubangijina "ALLAH" Shine Kai Kana Kusane Inzo Gareka, Kodai Kana Nesane Inmatso Gareka?
Sai Ubangiji ALLAH Ya Amsa Masa Cewa: Ya Musa Ni Ina Tare Da Duk Wanda Ya Ambaceni, Kuma Ina Kusa Dashi Fiye Da Wannan Jijiyar Wiyar Tasa.
لاإله إلا الله.

*KA'ABUL_AKHABAAR (R_A)*
An Rawaito Daga Ka'abul Akhbaar Cewa: Ubangiji ALLAH Cewa: Duk Wanda Ambatona Ta Shagaltar Dashi Daga Tambayata/Roqona, Zan Bashi Sama Da Abunda Masu Tambayata Suke Tambayata/Roqona.
لاإله إلا الله.

*ANNABI IBRAHIM (A_S)*
Ubangiji ALLAH (S_W) Yatambayi ANNABI IBRAHIM (A_S) Shin Kasan Abunda Yasa Na Zabeka KAHALILINA/BADADINA? Sai ANNABI IBRAHIM Yace A'A Ya Ubangiji,
Sai ALLAH Yace Masa Saboda Baka Tozarta Zuciyarka Daga Barin Ambatona Ba, Kuma Banta6a Ganin Kamanta Dani Ako Wani Irin Hali Kake Mai Dadi Ko Mara Dadi ba.
لاإله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم.

*YA ALLAH*
Ka Shagaltar Damu Da Kai, Sannan Ka Shagaltar Da Wasunmu Damu,
DAN MUTUNCIN ANNABI MUHAMMADU (S. A. W)

Wanene muridi;Muridi kalma ce da ake amfani da ita a fagen sufanci (tasawwuf).👉 Ma’anarsa:Muridi shi ne dalibi ko mabiyi...
30/08/2025

Wanene muridi;

Muridi kalma ce da ake amfani da ita a fagen sufanci (tasawwuf).

👉 Ma’anarsa:
Muridi shi ne dalibi ko mabiyin Sheikh (murabbi) wanda ya ɗaure niyyarsa ya bi hanya ta dariqa don neman kusanci da Allah. Kalmar “muridi” daga larabci ce, daga “irada” wato nufi/niyya. Saboda haka, muridi shi ne wanda yake da nufin tsarkake zuciya, yin ibada sosai da bin koyarwar malaminsa.

👉 Siffofin muridi:

1. Yana bin umarnin Shehinsa (murabbi) cikin biyayya.

2. Yana tsarkake zuciya daga hassada, kishi, girman kai da sauran munanan dabi’u.

3. Yana yin azkar, addu’o’i da ibada da aka koyar masa.

4. Yana so da ƙaunar Allah da ManzonSa (SAW).

5. Yana guje wa abin da zai hana shi kusanci da Allah.

A takaice, muridi shi ne ɗan dariqa ko ɗalibin sufanci da ya yanke shawara ya bi jagora (sheikh) don neman samun tarbiyya ta ruhaniya.

Kana so in yi maka bambanci tsakanin muridi da murabbi domin ka fi fahimta?

29/08/2025

Masoya Annabi Da Suke Online Zamu Rufe Posting Din Mu Na Yau Da Kalmar Muhammadur Rasulallah Saw❤️🤝🤍

Shehu Ibrahim Dina Kamun Shaida Wallahi da Gaske Nake Sonka Bada Soyayyar Wasa bah 😭🙏Rta
01/02/2025

Shehu Ibrahim Dina Kamun Shaida Wallahi da Gaske Nake Sonka Bada Soyayyar Wasa bah 😭🙏Rta

Barkanku da juma a Masoya
31/01/2025

Barkanku da juma a Masoya

31/01/2025

Barka da jama'a Masoya

30/01/2025

Shehu Inyass

Address

Zabarmari
Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Inamasoya shehu inyass posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share