Harshenka Alkalinka

  • Home
  • Harshenka Alkalinka

Harshenka Alkalinka CIKI DA GASKIYA TSINI BAI HUDASHI,
*Wa'azantarwa,
¤Nishadantarwa,
¤Fadakarwa,
¤Wasa kwakwalwa,
¤Shawarwari,
(1)

To fa!!!
20/07/2025

To fa!!!

Matsalar da yawancin masu amfani da OPAY suke tsoron ta faru shine idan ɓarawo ya sace wayar nasu bayan kuma akwai Mobil...
20/07/2025

Matsalar da yawancin masu amfani da OPAY suke tsoron ta faru shine idan ɓarawo ya sace wayar nasu bayan kuma akwai Mobile App nasu na OPAY da kuɗaɗensu a ciki, to akwai wani tsari na Emergency da OPAY s**a samar ta yadda zaka iya blocking account ɗin naka cikin lokaci.

Ko da kuwa hacking Opay Account naka akayi, akwai wasu hanyoyi da ake bi ayi Blocking Account ɗin.

Idan ka rasa wayarka kuma kanason kayi blocking ko restricting na account ɗin naka saboda gudun unknown intruders ko scammers su sace maka kuɗaɗe ga yadda zakayi..👇

Ka samu wayar wani abokinka ko ɗan'uwanka ka danna *955 #

Sai kayi Selecting wurin da aka rubuta "Manage Account" daganan Sai ka sake Selecting "Restrict Account" daganan kuma sai ka sake Selecting "Stop debit transactions for others".

Daganan zasu baka dama ka rubuta Wallet Number, wato lambar wayar naka da Payment Pin naka which is 4 Digits numbers. Kana gamawa za'a rufe Account ɗin.

Note: Daga Lokacin da kasamu kayi Welcome Back na layinka zaka iya dawo da Account naka ta hanyar da kabi da wannan wayar ta abokin naka.

Harshenka Alkalinka

Nidai bai na da goro
19/07/2025

Nidai bai na da goro

Hakkun
19/07/2025

Hakkun

ALLAHU AKBAR: Yariman Saudiyya mai suna Alwaleed bin Khalid bin Talal bin Abdulaziz Al Saud, wanda aka fi sani da "Yarim...
19/07/2025

ALLAHU AKBAR: Yariman Saudiyya mai suna Alwaleed bin Khalid bin Talal bin Abdulaziz Al Saud, wanda aka fi sani da "Yarima Mai Bacci", ya rasu. bayan shafe kusan shekaru 20 a cikin doguwar suma sakamakon mummunar hadarin mota da ya rutsa da shi a shekarar 2005 a birnin London.

Tun bayan hadarin yana kwance a asibiti karkashin kulawar likitoci, inda ya kasance cikin na’urorin taimakon numfashi da ciyarwa ta bututu a cibiyar lafiya ta Sarki Abdulaziz da ke Riyadh.

Labarin rasuwarsa ya girgiza mutane da yawa suna al’ajabin yadda aka shafe shekaru 20 ana jiran farkawarsa daga doguwar sumar da yayi. Daga karshe Allah ya karbi rayuwarsa.

Muna rokon Allah ya gafarta masa, Ya jikansa da rahama, Ya sanya shi cikin rahamarsa, Ameen.

Isowar Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu Jihar Kano Ta’aziyyar Marigayi Alhaji Aminu Alhassa Dantata.
18/07/2025

Isowar Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu Jihar Kano Ta’aziyyar Marigayi Alhaji Aminu Alhassa Dantata.

18/07/2025

idan akace lamba hudun karshen account naka za'a meyar da shi dala a baka, dala nawa zaka samu?😂🤣

Wai meke faruwa a Plateu ne?
16/07/2025

Wai meke faruwa a Plateu ne?

'An kashe aƙalla mutum 27 a Filato'

Ƙarin bayani - https://bbc.in/40WIemq

Duk Wanda Yasan Yana Cikin Ni'imar Ubangiji Yace Alhamdullah💃Harshenka Alkalinka
16/07/2025

Duk Wanda Yasan Yana Cikin Ni'imar Ubangiji Yace Alhamdullah💃

Harshenka Alkalinka

Jama'a a yi maza maza a cike
16/07/2025

Jama'a a yi maza maza a cike

CIVIL DEFENCE, CORRECTIONAL, FIRE AND IMMIGRATION SERVICES BOARD (CDCFIB).

2025 RECRUITMENT UPDATE!

Portal Opens: Monday, 14th July 2025
Duration: 3 Weeks Only
Apply at: recruitment.cdcfib.gov.ng
Eligibility
• Nigerian by birth
• Age: 18–35 years
• Height: Males (1.65m+), Females (1.60m+)
• No criminal record
• Fit and healthy

Education
• Min. SSCE (4-5 credits incl. English & Math)
• NCE, OND, HND, B.Sc. or higher are welcome
Important!
• Apply to only ONE agency
• Application is FREE
• Computer skills = added advantage
• Criminal or financial record = disqualified
How to Apply
1. Visit: recruitment.cdcfib.gov.ng
2. Create account
3. Choose ONE agency:
• NCoS, NIS, FFS, or NSCDC
4. Select Cadre: A, B, or C
5. Fill details & upload documents
6. Submit & print acknowledgment

No fees required! Only shortlisted candidates will be contacted.

Harshenka Alkalinka

16/07/2025

Dangote zai rage farashin iskar gas na girki ga 'yan Nijeriya

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Harshenka Alkalinka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share