Masjidu Abi'Dalha Pulka

Masjidu Abi'Dalha Pulka Alhamdulillahi Rabbil Alamin

10/07/2025

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Yayin gudanar da sallan rokan ruwa a garin Pulka yau Alhamis,

14_muharram_1447
10/07/2025

MUNA ROKAN KA
YA ALLAH KA YAFEMANA
ZUNUBBANMU,
KA YIMANA DAMUNA MAI ALBARKA

AMIIN

✍️Social media committee Jibwis Pulka✍️

LABARI CIKIN HOTUNA;hadaddiyar Majalisar Social Media Group (SMG) Gwoza DivisionTa gudanar da meeting a garin Pulka a ya...
12/06/2025

LABARI CIKIN HOTUNA;

hadaddiyar Majalisar Social Media Group (SMG) Gwoza Division

Ta gudanar da meeting a garin Pulka a yau
12/06/2025
16_Dhul-hijjah_1446

Wadda ta sake wayar da kan dukkan yan social media a kan aikinda takeyi na yada da'awa

Da sake fadada aikinta a garin Pulka

**Muna sake sanar da kowa Gobe Jumma'a
Insha Allahu
Za'a gudanar da bikin bude masallacin Jumma'a (mashidu abu-dalha pulka)
Da kuma Islamiyya wadda Allah yayi mana Alfarman kammala ginata

Allah Bada ikon halarta, Amin

✍️✍️Social media committee Pulka✍️✍️

SANARWA!   SANARWA!!  SANARWA!!! Kungiyar JIBWIS dake gundumar Pulka detachment Gwoza roadNa sanar da gagarumin taron bu...
11/06/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Kungiyar JIBWIS dake gundumar Pulka detachment Gwoza road

Na sanar da gagarumin taron bude masallaci Jumma'a wato (Mashidu abu-dalha) 🕌
Da (Islamiyya), 🏘
Wadda Allah (S.W.T) yayi alfarmar kammala ginata

Karkashen jagorancin Shugaba
Muhammad K usman shugaban admin.
Muhammad Ahmad shugaban mallamai

Ranar Jumma'a 17_dhul-hijjah_1446
13/06/2025
09:00 am🕘🕘🕘

TARE DA WA'AZIN GORON SALLAH
KARKASHIN KARAMAR HUKUMAR GWOZA L.G.A
WANDA ZAI GUDANA BAYAN WANNAN BIKIN DUDE MASALLACI DA ISLAMIYYA

Da misalin 07:00 pm🕖🕖
Zuwa safe 06:00 am🕕🕕

ALLAH YABADA IKON HALARTA, amin

✍️✍️Social media committee Pulka ✍️✍️

11/06/2025

SANARWA KAI TSAYE
DAGA USTAZ SADIQ ABBAS (Abu Ja'afar)

Bude masallaci da Islamiyya
Wadda zai gudana
da safe misalin karfe 07:00 am

Wa'azin goron Sallah zai gudana da yamma
bayan Sallar la'asar 04:00pm__ 09:00pm
Sannan wa'azin safe karfe 06:00am__09:00am

*Allah ka bamu ikon halarta cikin koshin lafiya*

✍️✍️Social media committee Pulka✍️✍️

07/06/2025

HUDUBAR sallar jumma, a Daga masallacin Alpher

07/06/2025
Labari cikin hotuna:Taqabbalalahu Minna wa minkum, Kai tshaye shugaban Agaji da Shugaban administration,Da sauran mallum...
06/06/2025

Labari cikin hotuna:

Taqabbalalahu Minna wa minkum,
Kai tshaye shugaban Agaji da Shugaban administration,
Da sauran malluma da ustazai

Na gundumar Pulka detachment
Gwoza local government

Mal.shateema umate ya gabatar da huduban jumma, a
30/05/2025

Mal.shateema umate ya gabatar da huduban jumma, a

24/05/2025
24/05/2025

Address

Pulka Along Gwoza Road
Gwoza
610106

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjidu Abi'Dalha Pulka posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share