Digital Muh'd Abba

  • Home
  • Digital Muh'd Abba

Digital Muh'd Abba Content Creator
Digital world Expert

28/05/2025

Daga fasa'har Arpanet zuwa fasa'har Internet, kakalli wannan video har karshe, kayi following wannan page din nawa zan ringa kawo muku abinda ya shafi Digital World In Sha Allah

🤑 KUNA SON SAMUN KUƊI DAGA FACEBOOK TA HANYAR CONTENT MONETIZATION? Shin kun san cewa abubuwan da kuke wallafawa a Faceb...
26/03/2025

🤑 KUNA SON SAMUN KUƊI DAGA FACEBOOK TA HANYAR CONTENT MONETIZATION?

Shin kun san cewa abubuwan da kuke wallafawa a Facebook na iya zama hanyar samun kuɗi? 🤔 A yau, zan yi muku bayani kan Content Monetization da yadda za ku iya fara amfani da shi!

🔥 Mecece Content Monetization?

Content Monetization wata hanya ce da ke ba masu ƙirƙirar abun ciki damar samun kuɗi daga bidiyoyinsu, posts, da hulɗarsu da mabiyansu a Facebook.

💰 Hanyoyin Samun Kuɗi a Facebook

1️⃣ In-Stream Ads – Samun kuɗi daga tallace-tallace da ke cikin bidiyoyinka.
2️⃣ Facebook Stars – Masu kallo na iya aika maka kyaututtuka a lokacin live streaming.
3️⃣ Subscriptions – Mabiyanka za su iya biyan wata-wata don samun abun ciki na musamman.
4️⃣ Affiliate Marketing – Yin tallata kayayyakin kamfanoni da samun kaso daga ribar sayarwa.

✅ Yadda Za Ka Cika Sharuddan Monetization

✔ Dole ka samu 1,000 followers
✔ 60,000 watch minutes cikin kwanaki 60 don In-Stream Ads
✔ Ka bi dokokin Facebook Monetization Policies

📌 A nan gaba, zan yi bayani dalla-dalla akan kowanne daga cikin waɗannan hanyoyi! Idan kana son farawa da monetization ko kuma kana da tambaya, ka rubuta a comment! 👇

UpdateBarka da futawa everyone wannan shine sabon Page da na bude mai suna Digital Muh'd Abba wannan Page din zai cigaba...
19/02/2025

Update

Barka da futawa everyone wannan shine sabon Page da na bude mai suna Digital Muh'd Abba wannan Page din zai cigaba da kawo muku abin ya shafi digital activities da abinda yashafi Crypto Space da duk abinda ya shafi internet da de sauran su zamu cigaba da kawo update

Koyi following wannan Page din nawa kuyi liking da sharing domin wasu su amfana

Digital Muh'd Abba ✍️

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Digital Muh'd Abba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share