22/04/2026
Qafilatul Mahabbah Borno State
Karkashin Jagorancin
Professor Ibrahim Maqari National Imam of Nigeria
Nafarin Cikin Gayyatar Yan'uwa Musulmai Zuwa Wajen Gagarumin Lecture
Topic: Gudummawar da Shehu Ibrahim Niass ya Bayar Wajen Gina Addinin Musulunci
Wanda Zai kasance kamar haka
Ranar Alkhamis 23, April 2026
Venue: Masallacin Sheikh Abubakar Ibn Muhammad Kusada Hausari Maiduguri Borno State
Time: 7:20-8:20pm
Mai gabatarwa Sheikh akilu Abubakar Bauchi
Domin Neman Karin Bayani
08143444491/07030954495
[email protected]
Abdulrahman Isa Ali