ABR TV24

ABR TV24 TATATTUN LABARAI MASU TUSHE
(1)

11/07/2026
11/07/2026

An damƙe mutum takwas da ake zargi da sace ɗalibai da malamai 46 a OyoFadar Shugaban Ƙasa ta ce jami'an tsaro sun k**a m...
10/07/2026

An damƙe mutum takwas da ake zargi da sace ɗalibai da malamai 46 a Oyo

Fadar Shugaban Ƙasa ta ce jami'an tsaro sun k**a mutum takwas da ake zargi da hannu a sace ɗalibai da malamai 46 a Jihar Oyo, kuma a halin yanzu suna tsare a hannun Hukumar Tsaro ta DSS.

Mai ba Shugaba Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa an k**a waɗanda ake zargin ne yayin aikin ceto mutanen da aka sace, bayan sun shafe kwanaki 56 a hannun masu garkuwa.

Spain ta su Lamine Yamal ta kori Belgium ta su Kevin De Brune da ci 2-1 a wasan 'quarter final' na gasar cin kofin duniy...
10/07/2026

Spain ta su Lamine Yamal ta kori Belgium ta su Kevin De Brune da ci 2-1 a wasan 'quarter final' na gasar cin kofin duniya na 2026

10/07/2026

APC na tsoron tasirin El-Rufa'i shiyasa take son tsare shi har bayan zaɓe - Inji Sakataren ADCJam'iyyar ADC ta caccaki A...
10/07/2026

APC na tsoron tasirin El-Rufa'i shiyasa take son tsare shi har bayan zaɓe - Inji Sakataren ADC

Jam'iyyar ADC ta caccaki APC kan ci gaba da tsare tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai, yana mai cewa akwai shirin ci gaba da tsare shi har sai bayan zaɓen 2027.

Sakataren Jam'iyyar ADC Bola Abdullahi yace APC na tsoron irin tasirin dake gare shi da karfin da jam'iyyar adawa za ta samu idan ya fito shiyasa APC ke son tsare shi har bayan zaɓe

Sunan Muhammad ya kasance sunan da aka fi raɗa wa jarirai a kasashen Ingila da Wales a shekaru uku a jēreWata sanarwa da...
10/07/2026

Sunan Muhammad ya kasance sunan da aka fi raɗa wa jarirai a kasashen Ingila da Wales a shekaru uku a jēre

Wata sanarwa daga Ofishin hukumar kula da ƙididdiga ta haihuwa ta nuna cewa sunan Muhammad shine sunan da aka fi raɗawa maza yayinda sunan Olivia ya zama wanda aka fi raɗawa mata.

Kamar yadda BBC News ta ruwaito, sunan Nuhu shine na biyu da aka fi raɗawa maza Amelia kuma ya zama na biyu ga mata.

Daga yanzu, watanni shida cur, mai jego ma'aikaciya za ta yi a gida  - Gwamnatin ZamfaraGwamnatin Zamfara ta amince da b...
10/07/2026

Daga yanzu, watanni shida cur, mai jego ma'aikaciya za ta yi a gida - Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin Zamfara ta amince da bai wa ma'aikatan gwamnati mata hutun haihuwa na tsawon watanni shida, domin shayar wa, k**ar yadda.

Jaridar Punch ta ruwaito ta ruwaito cewa Shugaban ma'aikatan jihar, Yakubu Haidara ne ya sanar da hakan a Gusau, a lokacin da tawagar wata ƙungiyar farar hula mai suna Civil Society–Scaling Up Nutrition in Nigeria ta ziyarce shi.

Cikin hotuna:Yadda Yarima Mai Jiran Gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman, ya karɓi Firaministan Kanada, Mark Carney, a ...
10/07/2026

Cikin hotuna:

Yadda Yarima Mai Jiran Gado na Saudiyya, Mohammed bin Salman, ya karɓi Firaministan Kanada, Mark Carney, a Fadar Al-Salam da ke birnin Jeddah.

📷 KSA Expats

09/07/2026

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABR TV24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share