31/05/2026
Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya karɓi baƙuncin shugabannin Jam’iyyar NDC na Kano ƙarƙashin jagorancin Shugabansu, Hon. Isa Mairiga, tare da sauran shugabannin jam’iyyar.
Ziyarar ta kasance ta musamman, inda aka tattauna muhimman batutuwan siyasa da s**a shafi jam’iyyar da kuma shirye-shiryen da ke gaba.
Hon. Hamza Ahmad Telan Mata
31/5/2026