ELTAF News TV

ELTAF News TV An bude shafin ELTAF NEWS TV Facebook ne don wallafa labarai da bidiyo a kan Abinda kefaruwa A Duniya.

27/09/2025

Alhamdullah

Happy Edil Maulud to all Muslims ummah around the worldELTAF News TV
08/09/2025

Happy Edil Maulud to all Muslims ummah around the world

ELTAF News TV

YANZU-YANZU: Yadda Al'ummar Musulmi S**a Gudanar Da Zagayen Rali Dan Murna Da Samuwar Annabi Muhammad S.A.W, A Cikin Kwa...
06/09/2025

YANZU-YANZU: Yadda Al'ummar Musulmi S**a Gudanar Da Zagayen Rali Dan Murna Da Samuwar Annabi Muhammad S.A.W, A Cikin Kwaryar Jihar Kaduna.

Dan haka muna Kara sanar da ku cewa muna maraba da Yan kasuwa, Jami'an Gwamnati kungiyoyi masu zaman kansu, da Yan siyas...
03/09/2025

Dan haka muna Kara sanar da ku cewa muna maraba da Yan kasuwa, Jami'an Gwamnati kungiyoyi masu zaman kansu, da Yan siyasa da Magoya bayansu domin yin huldar kasuwanci a ELTAF News TV .

kullum kokarinmu shi ne mu inganta aikinmu ta yadda zai dace da zamani. Hakan ya sa a kullum mu ke cigaba da fadi-tashi Don tabbatar da mun mallaki kayan aiki. Wanda a yanzu muna godiya ga Allah kusan dai bakin karfinmu.

ABUBUWAN DA MUKEYI GASU KAMAR HAKA:

-Interviews
-Special Programs
-Media Monitoring
-Online Campaign Strategy

ADVERTISEMENT
-Online Advert
-Print and Broadcast Advert
-Program Production and Airing
-Special Advert

VIDEOGRAPHY

-Video Making
-Video Editing
-Drone Video
-Interviews
-Documentries
-Jingles Production (Audio&Video)
-Political Programs
-Social Programs

Comr Abdulmalik Yusuf
ELTAF News TV

GWANIN SHA'AWA: Shugaban Mulkin Sojin NijarJanar Abdoulramane Tchiani ya tallafa wa jarumin Kannywood Malam Na Tala'ala ...
03/09/2025

GWANIN SHA'AWA:

Shugaban Mulkin Sojin NijarJanar Abdoulramane Tchiani ya tallafa wa jarumin Kannywood Malam Na Tala'ala wanda ke kwance a gadon asibiti.

Jarumin wanda ya tabbatar da hakan a wani bidiyo da ya fitar, ya ce Shugaban Ƙasar ya ƙirashi a waya kuma ya tura masa da kuɗaden da ya ce adadinsu ba zai faɗu ba.

Yace ya tura masa ne saboda kauna domin kuma ya cigaba da shan magani.

ELTAF News TV

Gwamna Uba Sani ba Abokina bane Amma Almajiri na ne -El Rufa'i.Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana...
31/08/2025

Gwamna Uba Sani ba Abokina bane Amma Almajiri na ne -El Rufa'i.

Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewa Gwamna Uba Sani ba abokinsa ba ne, sai dai almajirinsa (mentee). El-Rufa’i ya ce:

“Uba Sani ba abokina ba ne, shi dai ‘boy’ ɗina ne, saboda na ba shi tarbiyya a siyasa, don haka kawai nake kiransa aboki.”

Da mai gabatar da shirin Seun Okinbaloye ya tambaye shi cewa, “Shin har yanzu kuna magana da shi?”
Sai El-Rufa’i ya amsa da cewa a'a
ELTAF News TV

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Lagos ta rusa kasuwar Alaba Rago wacce galibi yan Arewa ke kasuwanci a cikinta tun sama da sheka...
26/08/2025

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Lagos ta rusa kasuwar Alaba Rago wacce galibi yan Arewa ke kasuwanci a cikinta tun sama da shekara 50

Gwamnatin Jihar Legas ta rusa kasuwar dabbobi da kasuwanci ta Alaba Rago da ke karamar hukumar Ojo, bisa zargin tana zama mafaka ga miyagu da kuma cinkoso ba tare da tsari ba.

Hausawa yan Arewa ne dai s**a fi yawa a kasuwar tsawon fiye da shekara 50, an rusa wajajen kasuwanci da masallatai sama da 40 dake cikinta,

Kwamishinan Muhalli na jihar, Tokunbo Wahab, ya ce rusau din wani bangare ne na kokarin gwamnatin Lagos wajen tsaftace muhalli da tabbatar da tsaro.

Me za ku ce?

ELTAF News TV

DA DUMI-DUMI: Sama da mutane miliyan 1.3 ne s**a yi sabon ragistar katin zabe a cikin sati daya da budewa. ...Yankin Yar...
25/08/2025

DA DUMI-DUMI: Sama da mutane miliyan 1.3 ne s**a yi sabon ragistar katin zabe a cikin sati daya da budewa.
...Yankin Yarbawa sunfi kowa yawan sabbin masu yin ragistar.

Ga jerin jihohin da s**a fi yawan sabbin masu ragistar katin zaben;

1. Osun: 393,269
2. Lagos: 222,205
3. Ogun: 132,823
4. FCT: 107,682
5. Oyo: 66,951
6. Kaduna: 61,592
7. Kogi: 58,546
8. Kebbi: 35,009
9. Yobe: 34,888
10. Kwara: 33,726
11. Ekiti: 29,685
12. Niger: 24,818
13. Delta: 24,421
14. Borno: 21,045
15. Bauchi: 13,066
16. Sokoto: 12,478
17. Akwa Ibom: 12,373
18. Nasarawa: 11,555
19. Rivers: 11,314
20. Katsina: 11,004
21. Kano: 10,166
22. Jigawa: 8,243
23. Benue: 7,305
24. Plateau: 6,586
25. Bayelsa: 4,638
26. Gombe: 4,103
27. Cross River: 4,055
28. Ondo: 3,426
29. Zamfara: 2,947
30. Edo: 2,875
31. Taraba: 2,395
32. Adamawa: 2,155
33. Abia: 772
34. Enugu: 484
35. Imo: 481
36. Ebonyi: 261

Please a yi Sharing sakon ya kara isa ga al'ummar Arewa.

DA DUMU-DUMI: Kasar Saudi Arabia Ta Tabbatar Da Ganin Jinjirin Watan Rabi'ul Auwal, A Gobe Lahadi 1 Ga Watan Rabi'ul Auw...
24/08/2025

DA DUMU-DUMI: Kasar Saudi Arabia Ta Tabbatar Da Ganin Jinjirin Watan Rabi'ul Auwal, A Gobe Lahadi 1 Ga Watan Rabi'ul Auwal Hijrah 1447Ah.

ELTAF News TV

YANZU-YANZU: Kotu Ta Bada Belin Mùtàne 20 Da Ake Źarģi Da Kàshè Matafiýà Daurin Aure Daga Kaduna A Kaùyèn Mangu Dake Jih...
20/08/2025

YANZU-YANZU: Kotu Ta Bada Belin Mùtàne 20 Da Ake Źarģi Da Kàshè Matafiýà Daurin Aure Daga Kaduna A Kaùyèn Mangu Dake Jihar Filato

Sannan an dage cigaba da sauraren shari'ar har zuwa ranar 13 ga Oktoba, 2025.

Me za ku ce?

Address

Area 10
Abuja
80028

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ELTAF News TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ELTAF News TV:

Share