Nasarawan doya truth News 24hr/7

Nasarawan doya truth News 24hr/7 Nasarawan Doya Truth News – Tushen sahihan labarai 24/7. Muna kawo muku labarai na gaskiya, ba jita-jita ba. Gaskiya ita ce burinmu!”

Yau kenan Lokacin da senator Ahmad Muhammad Makarfi yashiga Nasarawan Doya wajen jana'izar mahaifiyar Alhaji Hassan Mara...
10/05/2026

Yau kenan Lokacin da senator Ahmad Muhammad Makarfi yashiga Nasarawan Doya wajen jana'izar mahaifiyar Alhaji Hassan Marafan Nasarawan Doya.

May 10th, 2026, at Nasarawan Doya for the Jana’izah(funeral) of mother of Alhaji Hassan Nasarawan Doya who passed on Saturday night.

Allah Yajikanta Yagafarta mata, Amen - AMM

A Yau ne 9/5/2026 Umar Ajilo Ya shigo Garin Nasarawan Doya Umar Ajilo Yashiga  Chikin Garin Nasarawan Doya Dake Ƙaramar ...
10/05/2026

A Yau ne 9/5/2026 Umar Ajilo Ya shigo Garin Nasarawan Doya

Umar Ajilo Yashiga Chikin Garin Nasarawan Doya Dake Ƙaramar Hukumar Makarfi Inda Zaɓaɓɓen Ɗan Majalisa Mai Wakiltan Makarfi Da Kudan, shiga Domin Yin Ziyara Da gaishe gaishe

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir raju'unAllah yayi wa mahaifiyar Alh. Hassan Na’ibi, Marafan Nasarawan Doya rasuwa. Jana’iza...
10/05/2026

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir raju'un

Allah yayi wa mahaifiyar Alh. Hassan Na’ibi, Marafan Nasarawan Doya rasuwa. Jana’iza 9am a garin Nasarawan Doya. Allah ya rahamshe ta.

Yau kenan 4_5_2026 ina Hon Shehu Yusuf me Neman Takaran majalissar jaha a Jam'iyar P D P ya Kai ziyarar Gaisuwa da sada ...
04/05/2026

Yau kenan 4_5_2026 ina Hon Shehu Yusuf me Neman Takaran majalissar jaha a Jam'iyar P D P ya Kai ziyarar Gaisuwa da sada Zumunci 🤝 zuwa Garin Ruma dake karkashin Dan guzuri ward

Al'uman Nasarawan Doya zamu dinga kawo muku sahihan labarai Na Cikin Gida dakuma kewaye Allah yabamu Sa'a Ameen✊
04/05/2026

Al'uman Nasarawan Doya zamu dinga kawo muku sahihan labarai Na Cikin Gida dakuma kewaye Allah yabamu Sa'a Ameen✊

Address

Makarfi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasarawan doya truth News 24hr/7 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share