07/11/2025
Idan wayarka zata iya magana, me kake tunanin zata gaya maka? π
Ni dai nasan za ta ce "Kake bari na ina chaji har na cika manaπ sannan za ta kara da cewa kake kashe ni ina hutawa ko da dare ne mana"
Kai/ke kuma fah ? π