
30/08/2024
Ku Lura Dakyau Itafa Rayuwa Tana Farawane A Farko Babu Wadda Yasan Mai Zai Faru Agaba.
Wannan Yasa Nake Kara Daukar Darasi Cewa Kada Ka Taba Raina Dan Adam A Duk Yadda Ka Kalleshi.
Mentor Professor Isa Ali Pantami, Allah Yakarawa Rayuwa Albarka Tare Da Sauran Malaman Mu Na Sunnah, Allah Shi Sa Mu Wanye Lafiya.
The Best Photo Of The Day.
β Magajin Malam
β Pantamin Kano