
19/07/2025
NEMAN TAIMAKO GA WANI BAWAN ALLAH !
Ya ku 'yan uwa Musulmi, muna roƙon taimakon ku ga wannan bawan Allah Surajo Adamu (Mai gyaran takalmi) da ibtila'in haɗari ya tsutsa dashi har ƙafarsa ta karye.
A farko an kira masu ɗori, sun ɗora shi, amma daga baya ƙafar ta fara zubar da ruwa, sai s**a ce karayar ba za ta ɗoru ba sai an kai shi asibiti saboda yawan raunin da ciwon ya yi, amman har yau yana gida sbd rashin halin iya kaishi.
Yanzu haka yana cikin matsanancin hali. Don haka, ne nake taya su nema masa taimakon ku, bayin Allan da ku taimaka masa da duk abinda Allah ya h**e muku, dan ceton rayuwar sa k**a tun daga kan addu'a ɗaukar nauyi biyan kuɗin magani shiyarin da dai sauran su.
Karku mance Allah, ne kaɗai mai iya biyan masu taimako irin wannan domin ance
“Man ẓallama mu’minan au ẓayyafa ʿanhu au ʿānahu fī karbatin, ẓallahu-llāhu fī ẓilli ʿarshihi yawma lā ẓilla illā ẓilluhu."
(Wanda ya taimaka wa Musulmi a cikin wata ƙalubale, Allah zai sa shi cikin inuwa ranar da babu wata inuwa sai tasa.)
Lambar Asusun Banki:
Surajo Adamu – 3047775329
Polaris Bank
📞 Lambar Wayarsa:
08036056750
🏠 Inda yake zaune: Unguwar BCGA, ƙasan Sale'G, Primary school Malumfashi, Katsina State.