Dankasa Nagari

Dankasa Nagari Allah shine Wanda ya cancanci bauta. Annabi Muhammad (s.a.w.) bawansane Kuma Manzo.

23/05/2026

Dan Arewa Dan Gata 😂
Da Daddare Mu Yi Ta Ihu ɓarayi, Da Rana Kuma Mu Yita Tallar Mutanen Da S**a Kasa Kare Rayuka Da Dukiyoyin Mu

Yana daga cikin alfanun zama a eriya shine in gari ya waye duk abin da kake so da shi za ka yi karin kumallo; akwai gida...
21/04/2026

Yana daga cikin alfanun zama a eriya shine in gari ya waye duk abin da kake so da shi za ka yi karin kumallo; akwai gidan ɗanwake, akwai mai waina, akwai mai ƙosai da mai fankasau. Ga kuma mai shayi. Iya kuɗinka iya shagalinka.

Amma a waɗannan semi-mala'un anguwannin irin namu na zamani sai gari ya waye ka tashi da kwaɗayin mashe ko ƴar yau ka rasa inda za ka samu ka mai da kwaɗayinka. Ga kuma tsadar mai ba za ta bar ka ka ce bari ka ɗauki mota ka je eriya ka sayo ba. Gaskiya muna cikin ibtilai'i. Allah ya sa kaffara ne. Allah ka fitar mana da haƙƙinmu akan maigari. Ina ake so talaka ya sa kansa?

11/04/2026
Qur'an Knowledge
08/04/2026

Qur'an Knowledge

Sarkin Kano neh kadai ya kafa tarihin shiga aji yayi karatu a matsayin Dalibi kuma a jiharsa..!!Sarkin mai daraja da kim...
22/01/2026

Sarkin Kano neh kadai ya kafa tarihin shiga aji yayi karatu a matsayin Dalibi kuma a jiharsa..!!

Sarkin mai daraja da kima ta daya a arewacin Nigeria 🇳🇬, da qasa baki daya, ya zabi yayi karatu a jiharsa maimakon DUBAI koh LONDON, toh wallahi wanga abun a yaba neh..!!

Sarki sanusi yayi karatu a qasashe da dama, musamman qasar AMERICA da kuma LONDON, maimakon ya sake komawa qasar waje yayi karatu amma ya zabi ya aje sarautarsa a gefe, da tarin dukiya domin yayi karatu a aji…!!

Yace Idan na shigo aji kuyi man kallon SANUSI ba sarkin kano bah, domin ni da ku duka mun zama class mate…!!

Shin ya zakaje ace ajikin ku daya da sarkin kano a matsayin classmate…!??!!

IRAN TA KAFA TARIHI : Kasar Iran ta samar da naurarar dakatar da duk wani Barazana daga sararin samaniyar Iran. Zai iya ...
22/01/2026

IRAN TA KAFA TARIHI : Kasar Iran ta samar da naurarar dakatar da duk wani Barazana daga sararin samaniyar Iran. Zai iya katse shi tare da kona shi komin saurinsa.

Yana aiki tare da tsarin kariyar sararin samaniya kamar Raad, Sayyad, da makamai masu linzami na 358.
Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) da kuma Sojojin Iran ne ke shirin amfani da shi.

HOTO📸 Prime Trust

Address

Kofar Fada Malumfashi
Malumfashi

Telephone

08064410262

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dankasa Nagari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share