Sidi Al-qasiem Ibrahim

Sidi Al-qasiem Ibrahim 🤍 FARIN JAKADAﷺ 🤍
Inama Mutuwa Tazo Ta Dauken Tawuce Dani Ta Kai Ni Gurin Shugaba Muradina Ya Cika SallalLahu AlaiHi Wa AliHi Wa Sallam 🥰

08/09/2025

Sallallahu Alaihi Wa Ahlihi Wasallam

La Ilaha Illallahu Subhanallahi Wato Wannan Kasidar Ta Fita Anyabi Annabi Saww Awajennan
08/09/2025

La Ilaha Illallahu
Subhanallahi
Wato Wannan Kasidar Ta Fita Anyabi Annabi Saww Awajennan

🤍FARIN JAKADAﷺ🤍
08/09/2025

🤍FARIN JAKADAﷺ🤍

DA DUMI-DUMI: Yanzu cikin daren nan dubbannin musulmai s**a halarci taron Mauludin Annabi Muhammadu SAW a filin wasan Ab...
04/09/2025

DA DUMI-DUMI: Yanzu cikin daren nan dubbannin musulmai s**a halarci taron Mauludin Annabi Muhammadu SAW a filin wasan Abubakar Tafawa Balewa dake birnin Bauchi.

Maulud a Masallacin Al-Aqsa, a kasar Palestine. 🇵🇸
04/09/2025

Maulud a Masallacin Al-Aqsa, a kasar Palestine. 🇵🇸

Muna Cikin Alkhairi  Dumu DumuA Wannan Dare Mai Albarkar 😍
04/09/2025

Muna Cikin Alkhairi Dumu Dumu
A Wannan Dare Mai Albarkar 😍

YANZU-YANZU: Dubban mutane sun halarci bikin Ranar Haihuwar Manzon Allah a Birmin Sana'a ta kasar Yamen.
04/09/2025

YANZU-YANZU: Dubban mutane sun halarci bikin Ranar Haihuwar Manzon Allah a Birmin Sana'a ta kasar Yamen.

Muna Cikin Alkhairi  Dumu DumuA Wannan Dare Mai Albarkar 😍
04/09/2025

Muna Cikin Alkhairi Dumu Dumu
A Wannan Dare Mai Albarkar 😍

Marhababika Ya Rasulullah A irin wannan dare na 12 ga watan Rabi'ul Auwal      Aka haifi shugaban Halitta Sayyaduna Rasu...
04/09/2025

Marhababika Ya Rasulullah
A irin wannan dare na 12 ga watan Rabi'ul Auwal
Aka haifi shugaban Halitta
Sayyaduna Rasulullah s.a.w 🥰

DAGA AMBATO Yaumul Muhabbati Wash ShauqCikin Wannan Dare Na Farin Ciki Agaremu ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH
03/09/2025

DAGA AMBATO
Yaumul Muhabbati Wash Shauq

Cikin Wannan Dare Na Farin Ciki Agaremu

ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH
ALHAMDULILLAH

Yau Anan Zamu Karar Da Lokacinmu
03/09/2025

Yau Anan Zamu Karar Da Lokacinmu

Address

Malumfashi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sidi Al-qasiem Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sidi Al-qasiem Ibrahim:

Share