Almarkazul Ilmiy Lidda'wati Wattaujiyh

Almarkazul Ilmiy Lidda'wati Wattaujiyh Alilmu nuurr

22/06/2025

*ASSALAMU ALAIKUM WA RAHMATULLAH*

*_AL-MARKAZUL ILMYI LIDDA'WATI WATTAUJIYH YARIBORI_*
A WANNAN ALHAMIS ƊIN
26/06/2025.
ZA'A YI ZAMA NA SHDDA, NA:
*_DAURAH TA KWANA_*
ACIKIN LITTAFAN
```1. شرح الآجرومية```
*_2. المواريث_*
```3. شرح عقيدة الواسطية```
*4. مصطلح الحديث*
5. فقه الميسر
_6. الشفا بتأريف حقوق المصطفى._
```Lokaci:```10:00pm-4:30am
```Wuri:``` Masallacin Abubakar Assiddiq Yaribori

29/05/2025

Karatun littafin Sharhu Kashfusshubuhaat. Na Shaikh Fauzaan.
Daga Bakin Malam Habib Isma'il.
Yaribori

13/12/2024
04/12/2024

ALMARKAZUL ILMIY LIDDA'WATI. WATTAUJIYH
YARIBORI
DAURAH. DAURAH. DAURAH.
Wannan Majlisi Yana farin cikin sanar da yan'uwa ɗaliban ilmi, DAURAH TA KWANA da ya shirya gabatarwa duk wata.
A CIKIN LITTAFAN
1. Asshifah
2. Fiqhul Muyassar
3. Almawariyth
4. Sharhu Aqeeadatil Wasiɗiyyah
5. Musɗalahul Hadeeth
6. Attuhfatus saniyyah.
GABATARWAR
Malam Zailani Garba zakariyyah
ZAMA NA BIYU, RANAR
Alhamis, 05/12/2024
Wuri;
Masallacin Abubakar Saddiq YARIBORI
DOMIN NEMAN KARIN BAYANI A TUNTUBI
08066373538
0706 109 0739
09161214444

01/10/2024

Assalamu alaikum wa Rahmatullah
Yan'uwa masu albarka, daga wannan lokacin karatuttukan da ake gabatar wa a wannan shafin za'a rika samun su kai tsaye a shafin da yake a kasa.
Muna rokon ku da yin liking da following da kuma sharing, ku taimaka, mu shiga cikin wadanda suke yada alkhairi
Ga shafin nan

https://www.facebook.com/profile.php?id=61561551944154&mibextid=ZbWKwL

Musician/band

24/05/2024

KARATUN LITTAFIN KULUƘUL MU'UMIN KARATU NA 28 TARE DA MALAM ZAILANI GARBA ZAKARIYYA YARI BORI

27/04/2024

KARATUN LITTAFIN KULUƘUL MU'UMIN MALAM ZAILANI GARBA YARI BORI

Address

JIBWIS JUMA'A MOSQUE
Malumfashi
YARIBORI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Almarkazul Ilmiy Lidda'wati Wattaujiyh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share