
09/12/2024
YAKAI DAN'UWANA A MUSLUMCHI
GA SHAWARA:-
KAYI KOKARIN ZAMA DA KOWA LAFIYA
HAKA KUMA KA KYAUTATA MUA'MALARKA DA AL'UMMA TA YANDA KOWA ZAI YI KEWARKA LOKACHIN DA BABU KAI..........📍📌 badamasi mani na sharif auwal mai lale katsina