Atiku A Dauda Bakankara

Atiku A Dauda Bakankara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Atiku A Dauda Bakankara, Digital creator, mani Lg, Mani.

23/08/2026

Haba baraka..��

10/08/2026

Haƙiƙa an Raba mukamai sai dai Wadanda aka ba sunyi nesa da talakawa...

04/08/2026

DUK MUKAMIN DA TINUBU YA BADA A KATSINA WANE YA AMFANI TALAKKAWAN KATSINA...

WANDA YA SANI YASA A COMMENT SECTION

04/08/2026

Yanzu
idan mutum zai Kara Aure Gaba daya Total Nawa ya kamata ya nema? 😁

04/08/2026

Yin
Bleaching
Alama Ce Ta Rashin Tarbiya 🚶‍♂️

04/08/2026

Idan kana son samun nasara a rayuwa, ka roƙi mahaifiyarka ta yi maka addu'a. 🤲❤️

Addu'ar uwa tana daga cikin manyan ni'imomin da Allah yake ba bawa. Ka girmama ta, ka kyautata mata, kuma kada ka raina ƙarfin addu'arta.

Allah Ya karɓi addu'o'in iyaye, Ya sa mu dace da alherinsu a duniya da Lahira. Amin.

28/06/2026

Address

Mani Lg
Mani

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Atiku A Dauda Bakankara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share