Magana Daga Tushe MEDIA and TV.

Magana Daga Tushe MEDIA and TV. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Magana Daga Tushe MEDIA and TV., TV Channel, Mariri Gadon Arewa, Gadon Mai Ɗannaɗi, Bayan Kasuwar Ƴan Goro Juma Road, Mariri.

28/09/2025

An taɓa Miƙa Ƙudurin Ayyukan MAZAƁAR MARIRI ga Majalisa daban da kuma Tara Su domin jin Ra'ayoyin Su!

MAFUUN?

28/09/2025

Na rasa Me ya sami Ƙwaƙwalen Wasu Mutanen, Nayi Maganar Taron Jin Ra'ayoyi amma dole sai sun Canza Min Fassara sbd Ƙiyayya.

04/09/2025

Yoo! KANSILOLI Nawa aka yi a MAZAƁAR Mariri waɗanda Sun amfana amma Basu amfanar ba.
Go Again Rt. Hon. Nafi'u A Roja.

04/09/2025

Yaɗa Ƙarerayin Ku ba zai tasiri ba da yardar Allah.

11/08/2025
11/08/2025

Taskar Izna:

Wani Labarin sai a Makwabta.

Yadda Waɗan Su Al'umma S**a fara yin Gini akan MUGUDANAR RUWA a Garin Mariri, Baya Kasuwar Ƴan Goro Kan Titin Jumar Galadima kusa da Shagon Alh. Sule Ɗan Nijar.

Ko me Al'ummar wannan Yakin mai za Su ce?

28/07/2025

Wallahi da yawan SR, SSR Basu da wani amfani ga Gwamnati basa iya kare ta daga Ƴan ADAWA.

28/07/2025

ƁARAYIN Banza kenan, Makarantu aka yanka ana yin Shopping Complex anan Jihar Kano.

28/07/2025

Akwai Manyan ƁARAYIN da S**a wuce APC wanda hatta MAƘABARTA ma an yanka an sayar.

Address

Mariri Gadon Arewa, Gadon Mai Ɗannaɗi, Bayan Kasuwar Ƴan Goro Juma Road
Mariri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magana Daga Tushe MEDIA and TV. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category