29/06/2026
Al ummar yankin matazu da musawa na kokawa kan dokokin da gwamnatin jihar katsina ta sanya tun ranar 15_6_2026 na daina sana ar, pos, cajin waya, hawan babura, siyen fetur a jirka, al ummar yankin suna rokon mai girma gomna da ya sassauta dokokin