01/12/2025
📸📸📸
01/12/2025CE
Daga Masallacin juma'a dake kusa da Kowa Clinic Mayo Belwa,
Darasin cikin littafin Hakkul mubeen
Wanda Ustaz Yake Gabatarwa Duk ranar Litinin
Allah Ya bada ikon amfani da abunda malam ya karantar damu