Sautul Islam Gidan Madara Minna

  • Home
  • Sautul Islam Gidan Madara Minna

Sautul Islam Gidan Madara Minna A call to Islam

26/03/2025

Siffofin masu kawo gyara a ban kasa

Yau 8 na safe inshaa Allah
👇🏼👇🏼👇🏼

19/03/2025

*LITTAFI MAI YAWAN ALHERI !!* 🤔

👉🏼 Ga masu TADABBURINSA

🌙"شهر رمضان الذي أنزل في القرآن"

"كتاب أنزلناه إليك مبارك ليدبروا آياته وليتذكر أولوا الألباب"📖😭

Mu koyi tadabburin Alqur'ani

A

ZAUREN ILIMI NA SHK.ABDULWAHAB ABDALLAH KANO (Whatsapp) 📲

👉🏼 Ta hanyar
-Fahimtar ma'anar Ayoyinsa da abinda suke karantarwa
–Kokarin koyon iya alaqanta kowace aya da abinda take nuni dashi
- Ta hanyar darussa da tambayoyin auna fahimtarka/ki ⁉

🤲🏽ALLAH BAMU ILIMI MAI AMFANI YA GAFARTA MANA YA JIKANMU,AMIN


*domin shiga* danna/latsa hanyar da ta dace da Jinsinka

💡 *ka da a shiga fiye da zauren whatsapp daya, ko inda ba jinsinka/ki ba*

*MAZA(3)* 👇🏼
https://chat.whatsapp.com/EmQaZHAPtSxCcMDEtSNfY5

*MAZA (1)* 👇🏼
https://chat.whatsapp.com/BopZonzgiklA02ASQljExp
*MAZA(2)*👉🏼https://chat.whatsapp.com/KhHaQhok2dlKMcrHfF7KmP

*MATA(3)* 👇🏼
https://chat.whatsapp.com/K94lU0CYy7M5HVblMP3jyF

*MATA(1)*👇🏼
https://chat.whatsapp.com/CuOEG1wIf3XAy1DWG7GAow
*MATA(2)*👇🏼
https://chat.whatsapp.com/LsvMbBFdfzZ5hxxlMcPlnD
*(Telegram)* 👉🏽https://t.me/abulmasa/
*turawa masu buqata Allah saka da alheri,amin.*

28/02/2025

Daurar: *(Ramadaniyyat)*

1- *Mu fahimci ilimin Tafsiri da uslubansa*
2- Fahimtar Lafuzzan *LARABCI* tushe ne na *Tadabburin Alqur'ani*

gabatarwar

ZAUREN ILIMI NA SHK. ABDULWAHAB ABDALLAH KANO *(WHATSAPP)*

*Juma'a* 28th February,2025

Karatun muqaddimar
بين يدي متن البناء ;أبو المساء كنتغورا
Karatun minti 80
Da Muqaddimar
التفسير الميسر

*inshaa Allah*

domin shiga
danna/latsa nan👇🏼
https://chat.whatsapp.com/KOzXAJq5Amd3O6ulfIkRDE

Ko👇🏼https://chat.whatsapp.com/ErrBevtROtqBIMgve6pe95

Ko👇🏼 https://chat.whatsapp.com/EvrnJhZvwUY5TRgHDOTljB

Ko👇🏼https://chat.whatsapp.com/Ko0gX2xE83X2CiMTlUXgZJ

*Tura wa masu buqata Allah saka da alheri*

23/11/2024

Daurar *Qa'idodin dukiya,kiyaye ta da nema mata albarka*

Karatun littafin:
بعض قواعد المال........ يزن الغانم
Farawa: *Yau Asabar, 9pm inshaa Allah*

Alqalamul mustaamal
👇🏼👇🏼👇🏼

Daurar *Laqqana aqida ga yara*  Karatun:منظومة تلقين العقيدة للأطفالZauren ilimi na Shk Abdulwahab Abdallah (Whatsapp) r...
16/11/2024

Daurar *Laqqana aqida ga yara*

Karatun:
منظومة تلقين العقيدة للأطفال

Zauren ilimi na Shk Abdulwahab Abdallah (Whatsapp) reshen
من يك حافظا فهو الإمام

na gayyatar :
*Iyaye da 'ya'yansu*

farawa *18th Nov.2024* inshaa Allah

💡 *Za a bukaci haddace baitukan waqen da fahimtarsu don shiga jarabawar kammalawa*

Domin shiga danna/latsa hanyar kasa da ta dace da kai👇🏼👇🏼

*Maza* https://chat.whatsapp.com/GazhpyZ61zQJtUEzY0RJQV

*Mata* https://chat.whatsapp.com/C532fGqGUXODHfmb6YU9CF

*Tura ga masu bukata,jazakumullahu khairan*

WhatsApp Group Invite

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautul Islam Gidan Madara Minna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share