Minna Exclusive TV

  • Home
  • Minna Exclusive TV

Minna Exclusive TV Blogger

15/06/2025

😂😂😂😂
15/06/2025

😂😂😂😂

30/03/2025

😂😂😂

Eid Mubarak to you all
30/03/2025

Eid Mubarak to you all

27/03/2025
25/03/2025

゚viralシ

Congratulations to you both and happy marriage life may Allah bless your new home 🙏
14/02/2025

Congratulations to you both and happy marriage life may Allah bless your new home 🙏

Congratulations to you both and happy marriage life may Allah bless your new home 🙏
08/02/2025

Congratulations to you both and happy marriage life may Allah bless your new home 🙏

AN SAMU ƳAN UWANSA Kamar yadda mu ka sanar da ku mutuwar wani mamaci wanda ba a waye shi ba jiya wanda ya mutu a masalla...
19/01/2025

AN SAMU ƳAN UWANSA

Kamar yadda mu ka sanar da ku mutuwar wani mamaci wanda ba a waye shi ba jiya wanda ya mutu a masallacin Malam Sule da ke garin Kurgwi jahar Filato, mun yi nasarar samun Iyalan Zakiru shuaibu daga Ibbi.

A halin yanzu an gudanar da Jana'izarsa a makabartan garin Kurgwi wanda yake hanyar Shendam.

Allah ya jikan shi da rahama ya kuma sa Aljannah ce makomarsa.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN Allah yayiwa wannan bawan Allah rasuwa a garin KURGWI dake jahar Filato yanzu.Ya ras...
18/01/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah yayiwa wannan bawan Allah rasuwa a garin KURGWI dake jahar Filato yanzu.

Ya rasu ne a masallacin malam Sule wanda ke Unguwar Sarki Awe bayan sallar magariba. A halin yanzu ba a yi jana'izar shi ba, saboda babu wanda ya waye shi duk garin.

Don haka muke rokon dukkan wanda yaci karo da wannan rubutun a wannan kafa da ya shiyarin din shi.

Dan Allah kada muyi kasa agwiwa wajen sharing wannan sako zuwa wajen yan'uwansa.
Allah ya jikanshi da rahama.

Za'a iya kiran wannan nambobin;
07038575652
07037555242

Zinariya

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Minna Exclusive TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share