Abdulrahman Mukhtar

Abdulrahman Mukhtar وما توفيقي إلا بالله. 💥🇳🇬. MEMBER JIBWIS INTERNET MEDIA COMMITTEE

Wannan kadai yana nuna cewa akwai fahimtar juna, tsakanin Sheikh isa Ali Ibrahim fantami, da Mai girma gomnar jahar gomb...
08/04/2026

Wannan kadai yana nuna cewa akwai fahimtar juna, tsakanin Sheikh isa Ali Ibrahim fantami, da Mai girma gomnar jahar gombe. 😊

babu wata kungiyar addini a Nigeria datakai tafiyar izala nhqr Jos. da'a ❗❗❗Amma idan Akwai please asamani sunan kungiya...
08/04/2026

babu wata kungiyar addini a Nigeria datakai tafiyar izala nhqr Jos. da'a ❗❗❗

Amma idan Akwai please asamani sunan kungiyar a comment yan'uwa ahlussunnah👌🤝

WAIWAYE: Gwamnatin Jihar Gombe ta rubuta Wasiƙa na nuna matukar godiyarta ga Farfesa Pantami bisa samar da cibiyoyin ili...
08/04/2026

WAIWAYE: Gwamnatin Jihar Gombe ta rubuta Wasiƙa na nuna matukar godiyarta ga Farfesa Pantami bisa samar da cibiyoyin ilimi na zamani (School Knowledge Centres) guda uku a jihar Gombe.

Wasiƙar ta bayyana cewa tun yana Darakta Janar na NITDA har zuwa zamansa Minista, Pantami bai manta da jiharsa ba, inda ya kawo ayyukan raya ƙasa da dama.

Wannan ya nuna yadda Professor Professor Isa Ali Pantami ya yi aikinsa cikin fahimtar juna da maigirma Gwamna Inuwa Yahaya wajen ciyar da Jihar Gombe gaba ta fuskar fasaha da ilimin zamani.

Wannan shi ne misalin shugabanci na gari; haɗin kai domin ci gaban al'umma.

An rubuta wasiƙar ne tun shekarar 2020.

Professor isa Ali fantami ya kaddamar da sabon ma'aikatan. Computer. A jihar gombe.
07/04/2026

Professor isa Ali fantami ya kaddamar da sabon ma'aikatan. Computer. A jihar gombe.

07/04/2026

YANADA WAHALA ABOKINKA YA GIRMAMAKA KODA KA KAI MATAKIN SHUGABAN KASA 👌😏

07/04/2026

Hafiz sadiq kano 💥👌

Highlights

06/04/2026

Mu kasance mutane na kwarai domin inganta gobenmu 👌

06/04/2026

Sheikh jingir 🇳🇬💥

SHUGABAN KASA TINUBU YANA SHIRIN KAFA SABON TARIHIMaigirma Shugaban Kasa Tinubu ya amince da ware kudi kimanin Naira Tir...
06/04/2026

SHUGABAN KASA TINUBU YANA SHIRIN KAFA SABON TARIHI

Maigirma Shugaban Kasa Tinubu ya amince da ware kudi kimanin Naira Tiriliyon uku da Biliyon dari uku domin a gyara matsalar wutar lantarki a Nigeria

Wannan kudi da Shugaban Kasa Tinubu ya ware idan ba'aci amanarsa ba to ba shakka matsalar wutar lantarki a Nigeria zai zama tarihi Insha Allah

Kuma da ma Tinubu yayi alkawari kafin ya zama Shugaban Kasa, yace idan yaci zabe zai gyara matsalar wutar lantarki, idan bai gyara ba yace kar a zabeshi ya zarce

Ba shakka bayan matsalar tsaro; matsalar wutar lantarki yana daya daga cikin manyan abubuwa da suke mayar da Nigeria musamman yankin mu na Arewa baya sosai

Shugaban Kasa Tinubu yayi kokari da ware wannan kudi domin a gyara wutar lantarki, muna jinjina masa a wannan bangare

Muna fata Allah Ya sa wannan aiki da aka ware masa makudan kudade ya tabbata
Mahakurci mawadaci. 🙏🤲🤲🤲

Address

Federal University Minna
Minna
910001-923107

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulrahman Mukhtar posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share