Ayuba Magaji

Ayuba Magaji ALLAH Come First. A Muslim Brother. Qur'an & Hadith. My Family. Charity Founder
Togetherness Initiative Member. Very Simple In Deed.

MÊ ŽÄKÛČË ÄKÀÑ WÄÑŃÂÑ🤔🤔🤔
14/09/2026

MÊ ŽÄKÛČË ÄKÀÑ WÄÑŃÂÑ🤔🤔🤔

ME zakuce akan wannan maganar🤔🤔
14/09/2026

ME zakuce akan wannan maganar🤔🤔

14/09/2026

KUJI YAN UWA 👂👂👂

Ayuba Magaji SUNNAH

Amin ya hayyu ya qayyum 🙏🙏🙏
14/09/2026

Amin ya hayyu ya qayyum 🙏🙏🙏

Banda qäřÿà🤔🤔
12/09/2026

Banda qäřÿà🤔🤔

Nasara daga AllahAn K**a Ta Ɗaukè Da Harsaŝhai Guda 300 Za Ta Kaiwa Ƴan BinđigaDakarun sojojin Nijeriya sun k**a wannan ...
11/09/2026

Nasara daga Allah

An K**a Ta Ɗaukè Da Harsaŝhai Guda 300 Za Ta Kaiwa Ƴan Binđiga

Dakarun sojojin Nijeriya sun k**a wannan matar a garin Igabi jihar Kaduna, mai shekaru 50, ɗauke da harsashin bindiga guda 300, inda ta ɓoye a cikin jaka za ta kaiwa ɓarayin daji.

Binciken farko ya nuna cewa matar ta taso ne tun daga jihar Zamfara, ta je garin Lafia na jihar Nasarawa, ta karɓi alburusan za ta kaiwa ɓarayin daji da suke ta'àððanci a Dajin Birnin Gwari jihar Kaduna.

Allah yakara tona asirinsu mutanen banza azzalamai 🙏🙏

Katsina Daily News

Yau juma a yan uwa da abokan arziki dafatan kowa yatashi lfy 🤝🤝🤝Allah yahadamu da alkairin dake cikin wannan rana ta jum...
11/09/2026

Yau juma a yan uwa da abokan arziki dafatan kowa yatashi lfy 🤝🤝🤝

Allah yahadamu da alkairin dake cikin wannan rana ta juma a mai tarin albarka 🙏🙏

Allah yakarawa Malam lfy da nisan kwana 🙏🙏

Address

Gurara, Lambata
Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ayuba Magaji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share