AYS Sashen Hausa 91.3

AYS Sashen Hausa 91.3 Media/News Company
(1)

📷: A view shows a house and a car covered in volcanic dust following the eruption of Shiveluch volcano in Kamchatka regi...
12/04/2023

📷: A view shows a house and a car covered in volcanic dust following the eruption of Shiveluch volcano in Kamchatka region, Russia, April 11, 2023.

👉 The Shiveluch volcano - one of Russia’s most active - erupted on the far eastern Kamchatka peninsula on Tuesday, shooting a vast cloud of ash far into the sky that smothered villages in drifts of grey volcanic dust and triggered an aviation warning.

Shiveluch has spewed out an ash cloud over an area of 108,000 square kilometers, according to the Kamchatka Branch of the Russian Academy of Sciences' Geophysical Survey. (REUTERS)

11/04/2023

Za'a iya amfani da naira dubu dari uku N300,000 wajen taimakawa marayu, ko fitar da 'yan kasun da ake tsare da su bisa wani dan kudin da bai kai ya kawo ba, ko taimakawa wasu wajen biyan bashi, ko taimakawa marasa lafiya ko dai wasu mabukata.

To amma ta ya? Kuma ta ina kudin zai samu ?

Ga wata dabarar da ni da wasu abokaina muka zauna muka tattauna a akai !

Muna neman mutum dari da zamu shirya wani adacen naira dari biyu da hamsin N250 a duk wata har tsawon shekara daya.

Zamu fara daga yanzu zuwa shekarar badi in Allah ya kaimu warhaka zamu fito da su mu taimakawa dai daga cikin rukunin da na zayyano a sama.

Lallai a matsayin mu na wadanda ba kowan-kowa-ba zamu iya tallafawa rayuwar wasu ta wannan hanyar matukar aka kyautata niyya kuma aka hada kai.

A karkashin wannan shirin, za ma mu iya yin wani project ko aiki da zai zamo mana sadaqatul jariya koda bama duniya. Akwai abubuwa da yawa da za'a iya zuba jari a ciki.

Don haka, muna kira ga al'ummar musulmi na kusa ko na nesa da su daure su shiga wannan shirin domin samun alkhairin da ke ciki.

Idan har mun samu mutane to zamu kira taro mu yi zama da duk wanda ya nuna sha'awar sa akai sai mu san yadda zamu yi tsarin insha Allah wanda daga nan ne za'a nannada shugabannin tafiyar a kuma bude asusun ajiya na banki amma na hadaka domin ci gaba da ajiyar abun da duk za'a ajiye har zuwa lokacin cirewa.

Duk mai sha'awar shiga sai ya min magana a saka sunan sa a jerin sunayen wadanda za su yi. Haka kuma kofa a bude take ga duk wanda zai bada shawara ko duk wata gudunmuwar da zata taimaka wajen tabbatuwar abun.

Allah ya bamu ikon yi kuma ya bamu ikon tsarkake niyya da ikhlaasi. Amin.

11/04/2023

Kar musulmin da ya sake ya yi wasa da wadannan dararen, farawa daga daren yau.
Allah ya sa mu dace. Amin.

LONDON - Doctors working in England's public health service on Tuesday launched what has been billed as the most disrupt...
11/04/2023

LONDON - Doctors working in England's public health service on Tuesday launched what has been billed as the most disruptive strike in its history, in a dispute over pay and working conditions.

The four-day walkout, which began at 0600 GMT, follows months of strikes by other public and private sector staff as inflation sparks the UK's worst cost-of-living crisis in a generation.

The action by so-called junior doctors - physicians who are not senior specialists but who may still years of experience - comes after a three-day stoppage last month and several strikes by nurses.

It threatens to be the most serious walkout yet and lead to the cancellation of hundreds of thousands of appointments.

The strike affects the NHS in England but not in the UK's other regions.

They are demanding a pay rise of 35 percent, which they say is needed to help make up for more than a decade of salary cuts in real terms.

They also argue pandemic backlogs coupled with staff shortages are massively increasing workloads, endangering patients.

"We have had a massive (pay) cut and we are filling more gaps because people are leaving," said junior doctor Katrina Forsyth, who added she sometimes wept after shifts.

"It's becoming less safe for patients," she said from a picket line after finishing a night shift at St. Thomas' Hospital in London.

The government maintains the pay request is unaffordable, as ministers try to dampen wage demands across the public sector amid stagnant growth and high inflation.

"I hoped to begin formal pay negotiations with the BMA (doctors' union) last month but its demand for a 35 percent pay rise is unreasonable," said Health Secretary Steve Barclay.

Barclay struck a deal last month with unions representing various health workers, including nurses, to increase pay by five percent.

Union members are currently voting on whether to accept it.

22 Nigerian Tertiary Institutions Get N5bn GrantTwenty-two tertiary institutions in Nigeria have received a disbursement...
11/04/2023

22 Nigerian Tertiary Institutions Get N5bn Grant

Twenty-two tertiary institutions in Nigeria have received a disbursement of N5.5 billion grant from the Abdul Samad Rabiu Africa initiative. In a statement, the Social…

Twenty-two tertiary institutions in Nigeria have received a disbursement of N5.5 billion grant from the Abdul Samad Rabiu Africa initiative.

In a statement, the Social Development Specialist of ASR Africa, Edidiong Idang, said each of the institutions got N250 million, under the ASR Africa Tertiary Education Grant Scheme.

ASR Africa, an initiation of the African Industrialist and Chairman of BUA Group, Abdul Samad Rabiu, is aimed to provide solutions to developmental issues affecting health, Education, and Social Development within Africa through its annual $100 million Africa Fund for Sustainable Development and Renewal.

Idang said the idea would further partner with governments and the private sector institutions in Nigeria and across Africa to support education.

“Our belief is that Africans need to rise to provide solutions to African problems. We focus our intervention in Africa and this is expressed mainly on infrastructure development, equipping facilities, and capacity building for researchers, healthcare practitioners, and community-level service providers.

“We also support the efforts of various Governments in Nigeria and Sub-Saharan Africa across our three thematic areas. The Initiative provides both technical and financial resources to partners,” she said.

A wane dare kuke fatan dacewa da lailatul ƙadari cikin waɗannan dararen?
11/04/2023

A wane dare kuke fatan dacewa da lailatul ƙadari cikin waɗannan dararen?

Israeli settlers march to occupied West Bank outpostIsraeli army kills a Palestinian teenager in a raid as settlers marc...
11/04/2023

Israeli settlers march to occupied West Bank outpost

Israeli army kills a Palestinian teenager in a raid as settlers march to an illegal outpost in the occupied West Bank.

Thousands of Israelis led by at least seven cabinet ministers marched to Evyatar, an illegal settlement outpost in the northern Israeli-occupied West Bank that was evacuated by the previous Israeli government in 2021.

Monday’s march, which was led by hardline ultranationalist Jewish settlers, was seen by some as an indication that Israel’s most right-wing government in history is determined to accelerate settlement building on occupied lands despite international opposition.

Finance Minister Bezalel Smotrich and National Security Minister Itamar Ben-Gvir – both settlers in the occupied West Bank – and at least 20 members of the Knesset were taking part in the march.

A 15-year-old Palestinian boy was killedby Israeli troops on the same day during an arrest raid near Jericho, about an hour south in the occupied West Bank.

The march threatened to further raise tensions heightened by days of unrest during which Israeli police attacked worshippers in the Al-Aqsa Mosque compound in Jerusalem, and repeated violence by Israeli forces in recent months.

Thousands of Israeli police and army forces were reportedly deployed to secure the march, adding to an already combustible atmosphere that has accompanied the overlap of major Jewish and Muslim holy days.

Speaking at the march, Ben-Gvir said, “We are here to say that the Israeli nation is strong … we are here and will remain here.”

Daniella Weiss, a settler leader, told Kan public radio that the ministers’ participation in the march could be a “therapy for the government to free yourselves from the dictates of the US and Europe” concerning illegal settlement in the occupied West Bank.

Pentagon ta bayyana yadda Koriya ta Kudu ke aike wa Ukraine makamaiWasu takardun sirri da s**a fito daga cibiyar tsaron ...
11/04/2023

Pentagon ta bayyana yadda Koriya ta Kudu ke aike wa Ukraine makamai

Wasu takardun sirri da s**a fito daga cibiyar tsaron Amurka ta Pentagon sun nuna yadda wasu manyan jami'an Koriya ta Kudu ke tattaunawa kan yadda za su aike wa Ukraine makamai.

Bayanan da BBC ta gani sun nuna cewa Amurka ta jima tana yi wa ƙawarta Koriya ta Kudu leƙen sirri.

Takardun na ƙunshe da bayanai kan yaƙin Ukraine, da kuma bayanai kan ƙawance Amurka da China.

Bayanan sirRin ka iya rusa ko kawo taɓarɓarewar ƙawancen da ke tsakanin Koriya ta Kudu da Amurka, da kuma Rasha a gefe guda.

Koriya ta Kudun ta ce tana bincike game da sahihancin bayanan sirrin, tana mai cewa ba abu ne da zai yiwu a iya naɗar hirar da aka yi a cikin fadar shugaban ƙasar ba, tana mai musanta sahihancin hirar.

Amurka na ƙoƙarin tantance sahihancin inda aka samo bayanan, wanda cibiyar tsaro na Pentagon ta ce babar barazana ce ga tsaron ƙasar.

Takardun sun nuna Koriya ta Kudu na duba yiyuwar sayar wa da Ukraine harsasan da za ta yi amfani da su a yaƙin da take yi da Rasha.

Takardun sun nuna yadda Amurka ke matsa wa Koriya da Kudu da ta bai wa Ukraine tallafin makamai, to sai dai bayanan sun nuna yadda seoul ɗin ke turjewa buƙatar Amurkan, tana mai cewa kundin tsarin mulkin ƙasarta ya haramta mata sayar da makamai ga ƙasashen da ke cikin yaƙi.

A shekarar da ta gabata koriya ta Kudu ta amince cewa za ta sayar wa Amurka da harsasan makaman atilari.

Likitocin Najeriya sun soki sabon ƙudurin Majalisar wakilan ƙasarƘungiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta soki...
11/04/2023

Likitocin Najeriya sun soki sabon ƙudurin Majalisar wakilan ƙasar

Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta soki ƙudurin da majalisar wakilan ƙasar ta gabatar da ke neman tilasta wa likitoci aikin shekara biyar kafin samun lasisi.

A wata sanarwa da ƙungiyar ta fitar bayan taron gaggawa na shugabanninta ta bayyana adawarta ga ƙudurin.

Sanarwar ta ce ƙungiyar ta yi mamaki game da wanda ya gabatar da ƙudurin Honourable Ganiyu Johnson.

Haka kuma kungiyar ta bayyana damuwarta kan rashin biyan albashi da ta ce gwamnatin tarraya ba ta yi wasu daga cikin mambobinta, a yayin da wa'adin gwamnatin ke zuwa ƙarshe.

Ƙungiyar ta ce ta damu kan yunkurin majalisar wakilan na tilasta wa likitoci abin da ta kira da ''karin zangon shekara biyar bayan karatun digiri'' kafin a ba su lasisi, ko a bar su su fita zuwa ƙasashen waje idan suna da sha'awar yin hakan.

Ƙungiyar ta kuma na nuna damuwa kan sake duba albashin mambobinta da ta ce gwamnatin tarayya ta gaza yi, duk kuwa da irin tarin alƙawuran da kungiyar ta ce gwamnatin ta sha yi musu.

11/04/2023
10/04/2023

AWHEN TO BE SILENT

1. Be silent - in the heat of
anger.
2. Be silent - when you don't
have all the facts.
3. Be silent - when you
haven't verified the story.
4. Be silent - if your words
will offend a weaker Person.
5. Be silent - when it is time
to listen.
6. Be silent - when you are
tempted to make light of
holy things.
7. Be silent - when you are
tempted to joke about sin.
8. Be silent - if you would be
ashamed of your word later.
9. Be silent - if your words
would convey the wrong
impression.
10. Be silent - if the issue is
none of your business.
11. Be silent - when you are
tempted to tell an outright lie.
12. Be silent - if your words
will damage someone else's reputation.
13. Be silent - if your words
will damage a friendship.
14. Be silent - when you are
feeling critical.
15. Be silent - if you can't
say it without screaming.
16. Be silent - if your words
will be a poor reflection
of your friends and family.
17. Be silent - if you may
have to eat your words
later.
18. Be silent - if you have
already said it more
than one time.
19. Be silent - when you are
tempted to flatter a
wicked person.
20. Be silent - when you are
supposed to be working
instead.

"WHOEVER GUARDS HIS MOUTH AND TONGUE KEEPS HIS SOUL FROM TROUBLES"

Send a message to learn more

Address

Along, Maitumbi Road
Minna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348129166534

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AYS Sashen Hausa 91.3 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share