Kwankwasiyya Reporters

Call Website Contact the business

Kwankwasiyya Reporters Madugu is coming Jaridar Zinariya

Allahummah Alaika bi, PDP Alkafira.....
17/09/2026

Allahummah Alaika bi, PDP Alkafira.....

17/09/2026

Kai Malam Pantami,
ka kiyayi Kwankwaso Wallahi,
Idan kuma ba haka ba...

Ba zan mara wa gwanonin APC don su lashe zabe a jihohinsu ba — Nyesom WikeMinistan na Abuja ya ce takarar Tinubu kawai y...
17/09/2026

Ba zan mara wa gwanonin APC don su lashe zabe a jihohinsu ba — Nyesom Wike

Ministan na Abuja ya ce takarar Tinubu kawai yake goyon baya, amma gwamnonin APC su kwaci kansu da kansu a zaben 2027 da ke tafe.

Insha Allahu
16/09/2026

Insha Allahu

16/09/2026

(Arewa for Asiwaju)
Shure-Shure Baya hana biri
shiga wuta.

MATSALAR TSARO;- "Idan Har Anaso Ayi Zaɓe Cikin Natsuwa a 2027 Sai Tinubu Yayi Abinda Jonathan Yayi a 2015,,. ~ Bagas ' ...
16/09/2026

MATSALAR TSARO;- "Idan Har Anaso Ayi Zaɓe Cikin Natsuwa a 2027 Sai Tinubu Yayi Abinda Jonathan Yayi a 2015,,. ~ Bagas

' yadda matsalar tsaro ta cinye ilahirin Arewacin ƙasar nan, musamman guraren da suke kawo kuri'u masu yawa, irin jihohin, Borno, Yobe, Sokoto, Zamfara, Kebbi, Kaduna, Benue, Nasarawa, Neja, kogi da sauransu, sai dai Shugaban Ƙasa ya ɗauki irin matakin da tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan, ya ɗauka na Yin hayar sojojin ƙasar waje domin murkushe ta'addanci a Arewa domin 'Yan ƙasa su samu damar fitowa ranar zaɓe su zaɓi abinda suke so.

'Idan ba'a ɗauki wannan mataki ba tabbas mutane masu yawa ba zasu samu damar yin zaɓe ba, kuma hakan zai tabbatarwa 'yan ƙasa ba za'ayi sahihin zaɓe ba a shekarar 2027, amma idan an ɗauki wannan matakin za'a iya samun sahihin zaɓe kamar yadda akayi a 2015,.

Inji Ahmad T. Adamu Bagas Minna

Shin me zakuce...?

OUR INCOMING PRESIDENT......OUR HERO OUR BRAVE ALLAH YA QADDARA MAKA ZAMA SHUGABAN KASARMU 🤲
09/09/2026

OUR INCOMING PRESIDENT......
OUR HERO
OUR BRAVE

ALLAH YA QADDARA MAKA ZAMA SHUGABAN KASARMU 🤲

 ;- Madugun Kwankwasiyya na Duniya Senator. Rabiu Musa Kwankwaso, yayin da yake bada Lecture ga Gwamnan Jihar Neja, Rt. ...
09/09/2026

;- Madugun Kwankwasiyya na Duniya Senator. Rabiu Musa Kwankwaso, yayin da yake bada Lecture ga Gwamnan Jihar Neja, Rt. Hon. Umar Muhammad Bago, tare da Tsohon Gwamnan Jihar Alhaji. Abubakar Sani Bello (LOLO) gabannin Rantsar da Bago a shekarar 2023 a Government House Minna.

Photo;- Ahmad Adamu Bagas

Kwankwasiyya Reporters Niger State Chapter

"Ina Godiya Ga Kwankwasiyya Reporters Nigeria, Bisa ga karramani da tayi,,.Ahmad T. Adamu Bagas Minna
09/09/2026

"Ina Godiya Ga Kwankwasiyya Reporters Nigeria, Bisa ga karramani da tayi,,.

Ahmad T. Adamu Bagas Minna

Darasin Rayuwa....
08/09/2026

Darasin Rayuwa....

Address

Yahuza Suya Sport
Minna
007

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya Reporters:

Shortcuts

Share