19/04/2025
Assalamualaikum warahmatullah
Muassasa shiekh Dahiru Usman Bauchi Foundation
Tana Farin cikin Sanar da yen uwa,
SHAREEF ABDURRAHMAN ABDULWAHEED
daya daga cikin limaman masallacin manzon Allah S A W
zai kawo mata ziyara yau
,21 GA WATAN SHAWWAL 1446 WANDA YAYI DAIDAI DA 19/04
/2025
Veneu: Fadukwai Kutirko Minna
Time:2:00pm na rana