20/09/2026
Cigaba da tafsirin Al-Qur'ani mai girma kayyadda akasaba a kowace ranar Lahadi.
Wanda Ustaz Abu Bassam Muhammad Ibrahim Ahmad Agaji tare da Ustaz Yahuza Sani.
Wanda yake gudana a MAJLISU RIYADATUL ULUM MARIGA NIGER NIGERIA, a yau 20/09/2026 bisa kudurar Allah.
Allahumma ta qabbal minnah๐๐ป๐๐ป๐๐ป
Abubakar Abubakar ๐๏ธ
20 September 2026