Haliruadams Tv

Haliruadams Tv To feed people with information through my Tv station. We are always available

02/08/2026
02/08/2026
02/08/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: INEC Ta Ƙi Karɓar Fom Ɗin Takarar Shugaban Ƙasa Na Jonathan

Daga Ayau News// Sadiya Yusuf

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ki karbar takardun tsayawa takarar tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan, wadanda tsagin jam'iyyar PDP na Kabiru Turaki ya mika mata da hannu.

Hukumar ta bayyana cewa ba ta karbar sunayen 'yan takara a takarda, face dai ta dandalin intanet na musamman da ta tanada. Shi kuwa tsagin na PDP ya zargi INEC da nuna bangaranci da kuma kin ba su damar shiga dandalin na yanar gizo, inda s**a lashi takobin tafiya kotu.

Mezakuce?

Ayau newa

Address

Anguwan Nassarawa Kuta
Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haliruadams Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category