AREWA Fashion Designer

AREWA Fashion Designer Arewa Info/Business Hub

DUNIYA ABIN TSORODa Yammacin Jiya ne a Unguwar Kofar Nassarawa dake Cikin birnin Kano, Wata Mata ta Kira Wani Mai Gyaran...
24/08/2025

DUNIYA ABIN TSORO

Da Yammacin Jiya ne a Unguwar Kofar Nassarawa dake Cikin birnin Kano, Wata Mata ta Kira Wani Mai Gyaran takalma Wato Shoe Shiner don ya dinka Mata takalmin ta da ya tsinke.

Da mai gyaran takalmin yazo ta bashi takalmin da nufin ya ci gaba da aiki, Sai ita Kuma ta Koma cikin gida ta ci gaba da aikace-aikacen ta, ta bar Mai gyaran takalman a kofar Gida.

Shi Kuwa Mai Gyaran takalmin nan ko da Ya ga ta shiga gida, ya Leka gabas da yamma bai ga Kowa ba, ya dai tabbatar babu Mai ganin Shi, Kawai Sai ya fitar da wani abu daga cikin dan akwatin sa ya sanya Wa takalmin ya dinke da Shi.

Inda Allah ya rufa Wa matar nan asiri shine, ashe wani mutum Yana Saman Bene Yana Kallon duk abinda Mai Gyaran takalmin Ke aikatawa.

Bayan Mai gyaran takalmin ya gama dinke takalmin, Sai Ya Kira Matar da ta zo ta gwada ta gani idan yayi, matar Nan ta dauki Kafar ta zata sa takalmin Nan Kenan Sai Mutumin dake Saman benen Ya 'Daga Murya Yace " Hajiya Kar ki sa takalmin Nan" Matar Nan Sai ta tsaya cak cikin Mamaki har mutumin ya sauko daga Saman Benen Yace Wa Mai Gyaran takalmin ya fara sa wa tukunna.

Nan aka yi aka yi yasa takalmin nan amma ya yi Kememe ya ce ba zai sa ba, Nan Fah Mutane s**a taru makil aka tilasta mishi Sai ya sa.

Allahu Akbar, Idan dai baka da hakkin Mutum toh Allah Mai Kare Ka ne, Allah dai Ya sa Matar Nan ba ta da rabon wahala, kuma dai Allah yasa ranar nan ce dubun Mai Gyaran takalmin zai cika.
Bayan ya Sanya takalmin Nan, Kun San Me ya faru?

Ai Ko da ya sa takalmin, Nan take Kawai sai takalmin ya sake tsinkewa, ashe Abin da Mutumin nan ya ganshi yana sawa takalmin zare ne mara kwari, ba lilo bane Kamar Yadda Masu Gyaran Takalma S**a Saba Amfani da shi.

Karshe dai aka tilasta shi dole ya sa zare me kyau mai qwari ya sake dinke takalmin.

Don haka 'Yan Uwa a yi hattara, Maha'inta sun yi yawa. 🚶🚶🚶

Wannan kirkirarren labari ne 🫣

20/08/2025
Admin pls aproved Me Tsidau Ranann mukaje bude plaza din wani abokin yayanmu dayake yana shiri da yan film Wannan matar ...
18/08/2025

Admin pls aproved Me Tsidau Ranann mukaje bude plaza din wani abokin yayanmu dayake yana shiri da yan film Wannan matar babar mardiyya film din garwashi tazo itama to tare muka je da hajiya da mama Hajiya tana ganin matar nan takirata Tace mata Dan Allah dan annabi Muhammadu S. A. W kibar yarinyar nan ta auri mutum me Hankali yarinyarki me hankali gata da kyau kindamu yarinya kinsa ta zabo Wanu nanngege koni tsohuwar Allah Wannan mutum beyi Minba abu ba kyan Gani ke haka akayi miki kiji tsoran Allah dani da mama kamar zamu nitse munata ce mata Hajiya wasa nefa tana dada ballewa baiwar Allah ko tanata murmushi Tace to Hajiya za a gyara Hajiya tace Dan Allah wani satin naga kin canja kin rungumi yarki tace insha Allahu😂😂😂😂😂

17/08/2025

Yan islamiya ku gaya mana tambaya nawa kuka Amsa daidai?

Da Dumi-DumiJarumin Kannywood Adam A. Zango ya angwance da tsaleliyar amaryarsa jaruma Maimuna Musa.Daya daga cikin jaru...
17/08/2025

Da Dumi-Dumi

Jarumin Kannywood Adam A. Zango ya angwance da tsaleliyar amaryarsa jaruma Maimuna Musa.

Daya daga cikin jaruman masana'antar Kannywood Abba Elmustapha, ne ya tabbatar da haka yau Lahadi a shafinsa na Instagram, inda ya taya amarya da angon murna.

Da masu gyangyadi🤭🤭
17/08/2025

Da masu gyangyadi🤭🤭

Asslm alaikum matan sirri barkanmu dawar haka!! Ina chikin gyara wa oga kayansa kawai na tsinchi wanann kudin Kuma da al...
17/08/2025

Asslm alaikum matan sirri barkanmu dawar haka!! Ina chikin gyara wa oga kayansa kawai na tsinchi wanann kudin Kuma da alama baima San dashiba,I need shawara fast fast abeg,inbashi abunsa kokuma nachi abuna?? Aide dakai da kaya duk mallakan wuyane ko??
Tnk u 🥰🤗

17/08/2025

Wata Number Nagani Awayan Oga an rubuta Apple 🥹
nace waye Apple?
yace bari Nakira tah,
Yasin yana kira Naga Ashe Number na ne😂

03/10/2024

kindly check the comment section and apply via the link. this is legit and comfirmed from a reliable source.

26/08/2024

For your latest job opportunities nationwide
Check comment section to join

Address

Minna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA Fashion Designer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AREWA Fashion Designer:

Share