KALMA DAYA

KALMA DAYA Minna niger state

Hali Zanen Dutse: Karramawar da Aka yiwa Tsohuwar Komishiniyar sufuri ta Jihar Neja, Hajiya Hadiza Idris Kuta abun a yab...
07/10/2025

Hali Zanen Dutse: Karramawar da Aka yiwa Tsohuwar Komishiniyar sufuri ta Jihar Neja, Hajiya Hadiza Idris Kuta abun a yaba ne Kuma muna taya ta murna.

~ Abubakar Dan'asabe Kuta

Shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPCL, Bashir Bayo Ojulari, ya ce Najeriya ta yi asarar biliyoyin kuɗi sanadiyyar yaji...
06/10/2025

Shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPCL, Bashir Bayo Ojulari, ya ce Najeriya ta yi asarar biliyoyin kuɗi sanadiyyar yajin aikin kwanaki uku da ƙungiyar PENGASSAN ta manyan ma’aikatan mai da iskar gas s**a gudanar a sassan ƙasar.

Ƙarin bayani: https://rfi.my/C4ca

1000 Solidarity walk for the Governor of NIGER STATE Farmer Dr, Umaru Mohammed Bago and Abdullah Usman LAKA the incoming...
01/10/2025

1000 Solidarity walk for the Governor of NIGER STATE Farmer Dr, Umaru Mohammed Bago and Abdullah Usman LAKA the incoming Chairman of Bosso local government area was held today, 1st October.
The Solidarity work have in attendance, the top Dignitaries in Bosso local government and the State in general

28/06/2025

Rayuwan mu a yau

Address

Minna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KALMA DAYA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share