
03/03/2025
DAGA FADAR MAIMARTABA SARKIN MISAU ALH AHMED SULAIMAN MNI
YAU 2/3/2025
MAIMARTABA SARKIN MISAU
Ya halarci SHAN RUWA da maigirma governor jihar bauchi ya gaiyace sakunan jihar bauchi tare da hakiman su.
Kafun shan ruwa Sun saurari tafsirin ALQURA'ANI Mai girma a masallacin government house daga bakin chief imam na government house bauchi.
Allah Saka wa governor da alheri
ALLAH TSARE MUTUNCIN SARKI
RAN SARKI YADADE
By M.A ABBOMI
S.A MEDIA MEC