Galaxy-Online TV

Galaxy-Online TV Kafar Zamani Domin Shiri Kai Tsaye, Labarai da Rahotanni, Karatun Addini da Tallace Tallace Kana mu Nishadantar da Masu Bibiyan Shafukan mu na Yanar Gizo.

Zaku iya Samun mu a 08064418179. Mungode!!!

31/10/2025

Ku Mika Sakon Barka da Juma'a.
Kayi mention Mutum Biyar da kakeso a gaisar.
Karfe 9:00pm live.

30/10/2025

KARATUN LITTAFIN MUWADDA MALIK DAGA MASALLACIN MARIGAYI MAL. IBRAHIM FIKA 30/10/2025.

Gabatarwa
Shekh Dr Aliyu Ibrahim Shafi'i Misau

30/10/2025

Innalillahi wa innah ilaihirraji'un 😭

Allah yayi Rasuwa wa 'Yar' Hon. Ibrahim Umar (Bokos).
za'a mata sallan jana'iza a masallacin juma'a dake fadan Misau, da misalin 2:00 na Rana.

Allah ubangiji yasa aljannah ce makomar ta

29/10/2025

MASALLACIN JUMA’A WUSE ZONE 5 ABUJA

Karatun Littafin Ashshifa
Fasali na 01 A Babi na Huďu

29/10/2025

SHIRIN FITILA EPISODE 05
Mun Samu Bakwancin Aminu Garba Mai Kifi (MD/CEO. MAI KIFI COMMUNICATION MISAU.
ku Kasance damu Cikin wannan Shirin don Jin Irin Gwagwarmaya da Yayi a Rayuwa.
Muna Godiya da Kasancewa Damu Galaxy-Online TV Taku Ceh.

28/10/2025

Shirin zaizo Ranar Laraba karfe 1:30 na Rana.
Ku kasance Damu Cikin Shirin FITILA tare da Aminu Garba Mai Kifi. MD/CEO MAI KIFI COMMUNICATION MISAU.

26/10/2025

RASUULUN AMEENUN
Muna Tare Da Sheikh Musah Yusuf Asadu Sunnah Topic Yan Shi'a Kushirya Da Aqeedunku Ta Zagin Sahabbai ANNABI S.A.W.
2022..

26/10/2025

Majalisan Dattawa tasake taso da Batun Karin jahohi a Nigeria.

25/10/2025

LATE SEN. AD RUFA'I UNITY CUP FOOTBALL COMPETITION 2025 OPEN CEREMONY TODAY AT MISAU TOWNSHIP STADIUM 🏟️.

25/10/2025

SHARHIN WASANNI EPISODE 01.
SHARHIN tare da Magoya bayan Madrid da Barcelona don wasan da Zasu buga.

24/10/2025

🗣️ SHIRIN MU NA BARKA DA JUMA'A KE ZUWA MUKU DAGANAN KAFAR SADARWA TA GALAXY ONLINE MEDIA TV.
KU KASANCE DAMU DON JIN SAKON NIN NAKU NA WANNAN MAKO.

Address

Sabon Layi Street Misau
Misau

Telephone

+2348064418179

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Galaxy-Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Galaxy-Online TV:

Share