Giwa TV

Giwa TV Kafar Zamani Domin Shiri Kai Tsaye, Labarai da Rahotanni, Karatun Addini da Tallace Tallace Kana mu Nishadantar da Masu Bibiyan Shafukan mu na Yanar Gizo.

Zaku iya Samun mu a 08064418179. Mungode!!!

11/08/2026

Tataunawa Kaitsaye Tare Da Hon. Sulaiman Muhammad Bello Raya Karkaran Misau

11/08/2026

Ganawar Hon.Suleiman Muhammed Bello da amintattun Kodinetotinsa na fadin shiyar Bauchi ta tsakiya.

Yanzu haka ana cigaban da tattaunawa domin daukan sabon mikati Kan makomar Tafiyar siyasar Hon.Suleiman Muhammed Bello.

Hon.Suleiman Mohammed Bello, ya bayyana aniyar sa ta komawa jamiyyar *APC* bayan ganawar da sukayi da Maigirma ministan lafiya *Prof.Mohammad Ali Pate*

Haka zalika, Dan Bello yayi Kira ga dukkan mabiyansa da su rungumi jamiyyar APC da Yan takararsu Daga Sama har kasa.

https://www.facebook.com/share/v/18Cy2v1QwQ/

Shiri na musamman da Hon Sulaiman Bello. Daga chartwell Hotel Misau
11/08/2026

Shiri na musamman da Hon Sulaiman Bello. Daga chartwell Hotel Misau

10/08/2026
10/08/2026

Sirrin Marina.
Tattaunawa tare Alhaji shap shap episode 4
Kibiyomu Donjin Shirin

゚viralシfypシ゚viralシalシ

10/08/2026

Cancantar Sake Zaben Hon Salisu Husaini.

Tattaunawa tamusamman tare da Hon Auwal Bayye Fawari Misau kan CanCantar
Sake Zabar Hon Salisu Husaini Amatsayin Shugaban Karamar Hukumar Misau

゚viralシfypシ゚viralシalシ

Kai tsaye daga cikin Garin Bauchi a yayin gudanar da bude sabbin aiyukan mai girma gwamnan Bauchi na hanyoyi guda goma s...
10/08/2026

Kai tsaye daga cikin Garin Bauchi a yayin gudanar da bude sabbin aiyukan mai girma gwamnan Bauchi na hanyoyi guda goma sha takwas, mai girma tsofon shugaban kasa Goodluck Ebele Johnathan shine Babban bako a wajan.

09/08/2026

Martani kam Maganganun Hon Auwal Bayye Tareda Tabbatar da Alkhairain Sen Abdul Ahmad Ningi
Ga Jama’ar Bauchi Central

゚viralシfypシ゚viralシalシ

Siyasa.Yaya kuke ganin Tasirin Hon Suleiman Mohammed Bello a Jam'iyar Apc a Zaben 2027.Shin wannan Sauyi yafi masa da Al...
09/08/2026

Siyasa.

Yaya kuke ganin Tasirin Hon Suleiman Mohammed Bello a Jam'iyar Apc a Zaben 2027.

Shin wannan Sauyi yafi masa da Al,ummar sa ko kuna ganin Akasin Haka.

fans Giwa TV Facebook GIWA MEDIA

Address

Sabon Layi Street Misau
Misau

Telephone

+2348064418179

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Giwa TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Giwa TV:

Share