
13/09/2025
π Najeriya ta kaddamar da Sabuwar Manhajar Digital Transformation! π
Najeriya tana shirin horar da matasa milyan 3 kafin 2027 a fannin fasaha k**ar:
β¨ Artificial Intelligence (AI)
β¨ Blockchain
β¨ Robotics
β¨ Internet of Things (IoT)
π‘ Wannan shiri zai kawo:
β
Sabbin ayyukan yi
β
Ζwarewa ga matasa
β
Ci gaban tattalin arzikin Ζasa
π₯οΈ Gwamnati za ta kafa sababbin Data Centres, ta kuma tallafa wa startups domin su bunΖasa.
π Wannan dama ce ga duk matashi ya shiga fannin digital skills domin makomar duniya tana bukatar Ζwarewar fasaha.