
02/10/2023
Kantoma ya tafi na: samu ganawa da zababben gwamnan Kano Dr Nasir Gawuna
yayin da na yi ganawar sirri da halastaccen gwamnan Jihar Dr Nasir Yusuf Gawuna da mataimakinsa Galadima Murtala Sule Garo, a gidan babanmu shugaban jam'iyyar Apc na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje CON a gidan sa dake birnin tarayya Abuja.
Bayan haka na kuma samu ganawa da dan majalisar mai jiran rantsarwa mai wakiltar kananan hokumomin Kura/Madubi/ Garin Malam, wato ya'yana Hon Musa ilyasu kwankwaso.
Hoto Aminu Dahiru Aminu