09/01/2024
Virtual Labs X Manta Airdrop
📌 Testnet airdrop ne da baya bukatar kasa komai (kudi).
📌 Hadin gwiwane tsakanin Virtual Lab da Manta Network, don haka wannan airdrop ne mai karfin gaske idan an dace.
📌 Sun samu backing na Near blockchain, Binance Incubation, Marine, da sauransu.
📌 Saidai a computer ake yinsa ta hanyar amfani da chrome browser. Nayi duk kokarina domin ganin yanda za'ayi nayishi a waya ta hanyar amfani da Kiwi browser amma abin yayi wuya. Idan mutum kuma yanada haquri da nachi zai iyayi a waya 😃
📌 Yin tasks din, bashine yake bada tabbachin samun airdrop din ba
Step-by-step na Yanda Ake Yin Wannan Airdrop din
1️⃣ Kuyi adding Metamask extension akan browser dinku tareda pinning dinta, sannan ku chanja network dinta zuwa Polygon network.
2️⃣ Ku bude wannan link din 👇 akan chrome browser dinku.
https://wallet.virtual.tech
3️⃣ Ku taba inda aka rubuta "Here". Zasu mayar daku wani sabon page, sannan su bukachi kuyi adding na extension na virtual wallet.
4️⃣ Ku taba "Add To Chrome". Zakuyi adding virtual wallet extension. Itama virtual wallet extension din kuyi pinning dinsa akan chrome din.
5️⃣ Ku koma page dinku na virtual wallet (paging da kuka bude mataki na 2️⃣)
6️⃣ Ku taba icon na virtual wallet extension. Idan ya bude zai tambayeku kusa referral code, sai kusa 👇👇👇
IP6UV4M0U5P
Saiku taba Begin
7️⃣ Bayan ya bude, ku taba "Generate Referral Code". Zai baku referral code dinku wanda zaku iya gayyatar wasu dashi domin samun points. Ba'a iyayin rijista DOLE saida referral code.
8️⃣ Ku taba "Play and Earn" zai kaiku wani page din daban (cochilli.virtual.tech).
9️⃣ Kuyi connecting wallet. Zasu bukachi ku chanja network dinku zuwa Manta Network. Kuyi hakan tare approving dinsa.
🔟 Ku taba "Faucet" daga chan sama domin amsar 1000 USDC da 0.01 ETH na testnet.
1️⃣1️⃣ Bayan kun amshi 1000 USDC da 0.01 ETH, ku taba "Use Virtual Rollup" sannan kuyi approving dinsa.
1️⃣2️⃣ Ku taba "Deposit & Start Session" sannan kuyi approving dinsa.
1️⃣3️⃣ Zakuga TRADE UP da TRADE DOWN. Wannan 1000 USDC da aka baku, zakuna amfani da ita wajen trading na Bitcoin. Time frame din chart din shine 1 minute, don haka idan analysis dinka ya nuna kasuwar zata tashi achikin 1 minute, saika taba TRADE UP, idan kuma analysis dinka ya nuna kasa zatayi, sai kayi TRADE DOWN.
1️⃣4️⃣ Zaka shiga kowanne trade da $50, Idan a wannan 1 minute ya chika, kuma analysis dinka yayi daidai, zaka samu $85 da kuma points 1000, idan kuma baiyi daidai ba, kayi asarar $50.
1️⃣5️⃣ Duk wannan $$$ da kake gani na bogine, abinda yake da muhimmanchi shine tara points din ta hanyar yin winning trades da kuma inviting others suyi airdrop din.
💪 Kada mu manta wannan airdrop din yanada matukar muhimmanchin da indai aka dace za'a samu alkhairi dashi sosa