M24 TV

M24 TV The M24 TV (Previously Arewa Herald) – Sahihan labarai, bidiyo da rahotanni kai tsaye kan siyasa, tsaro, kasuwanci, lafiya, addini, al’adu, fasaha da wasanni

28/05/2026
28/05/2026

📢 SANARWA GA DUKKAN MABIYAN M24TV (AREWA HERALD)

Masoya da mabiyan M24TV, muna farin cikin sanar da ku cewa an ƙaddamar da RTV HAUSA sabuwar kafar yada labarai ta zamani cikin harshen Hausa.

RTV Hausa za ta kasance kafar da ke kawo muku sahihan labarai na Jihar Adamawa da Najeriya baki ɗaya.

A RTV Hausa za ku riƙa samun:

1. Labarai da dumi-dumi
2. Hirarraki da Rahotanni na musamman
3. Labaran siyasa da al’amuran yau da kullum
4. Shirye-shiryen addini da al’adu
5. Hotuna da bidiyo
6. Sahihan bayanai akan dukkan sauran harkokin yau da kullum

Idan kuna son kasancewa cikin masu samun labarai a kan lokaci, to ku kasance tare da mu.

👉 Ku yi following na RTV HAUSA a https://www.facebook.com/profile.php?id=100084538395702 yanzu domin kada ku rasa duk wani muhimmin labari.

RTV Hausa
“Sahihan Labarai na Jihar Adamawa da Najeriya Baki Ɗaya”







28/05/2026

Sanata Ishaku Elisha Abbo dai na neman takarar Gwamnan jihar Adamawa a inuwar jam'iyyar Labour Party a zaben 2027.

Abinda yafi burgewa shine yadda fito da wani sabon salon siyasa na kokarin tafiya ba tare da ubangida ba, da kuma kokarin ganin ya fitar da 'yan takara a matakai daban-daban.

Hakan na zuwa ne yayin da tsohon Sanatan na shiyyar Adamawa ta Arewa yasha fama da s**a kan karkatar da siyasar sa zuwa ta kabilanci da addinanci, abinda wasu' yan gani kasheni daga cikin magoya bayansa ke musantawa.

Me kuke hasashe zai faru?

Kuyi following namu RTV HAUSA domin samun labarai da rahotanni da dumi-dumi!

23/05/2026

Tattaunawa tare da Sardaunan Maganin Gargajiya na Arewacin Najeriya, Ambasada Doctor Sharif Bello Minna kan abin da ya shafi magungunan gargajiya.

Zaku iya kasancewa damu anan ko kuma a rediyon NASFM Mubi kan mita 105.5.

Address

Barama
Mubi

Telephone

+2348058587008

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M24 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M24 TV:

Share