Jibwis Mubi Online Tv

  • Home
  • Jibwis Mubi Online Tv

Jibwis Mubi Online Tv ISLAM IS GOOD.

12/09/2025
07/09/2025

Cigaba da karatun littafin kitabut tauhid Wanda shugaban Majalisan mallami na mubi ustaz Abdullahi abdullahi bawas ke gabatarwa daga na masllacin jumma'a na biyu 2 de anguwan gashiga lamorde nhq jos mubi

Musabaka Da WA'AZIN JIHANGBALANG 1447/2025JIBWIS NHQ JOS, ADAMAWA STATE  Kai tsaye daga masallacin juma'a Na Garin Ngbal...
07/09/2025

Musabaka Da WA'AZIN JIHA
NGBALANG 1447/2025
JIBWIS NHQ JOS, ADAMAWA STATE

Kai tsaye daga masallacin juma'a Na Garin Ngbalang Numan , Muna saurari nasiha bayan sallar asubah inda yake gudana a mataki na Jihar Adamawa
Karkashin jagorancin sheikh Musa Abdullah jimeta.

07/09/2025

RUFE MUSABAQA NA JIHAR ADAMAWA
JIKO NA 29
15/03/1447AH--- 07/09/2025CE

Kai tsaye Daga Garin Ngbalang (Numan)inda ake bukin rufe musabaqa a mataki na jihar Adamawa
Karkashin Jagorancin Shugaban Majalisar Malamai Na jihar Adamawa, Sheikh Musa Abdullah Usman
Allah Ya Bada gagarumar Nasara.

07/09/2025

Nasihan Bayan Sallhan Asuba Daga Filin wa'azin Da Musabaka Na jahar Adamawa A Garin Gwalam Numan,
Bisa Jagorancin Shugaban Majalisan Malami Na jahar Adamawa Ustaz Abdullahi Usman Jimeta

Musabaka Da Kuma WA'AZIN Jiha Na Adamawa A Garin Gwalam   daga  masallacin juma'a Na  Ngbalang Numan , Musabaka Da Wa'az...
06/09/2025

Musabaka Da Kuma WA'AZIN Jiha Na Adamawa A Garin Gwalam

daga masallacin juma'a Na Ngbalang Numan , Musabaka Da Wa'azi a mataki na Jihar Adamawa
Karkashin jagorancin sheikh Musa Abdullah jimeta.

29th ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION      ADAMAWA STATE    Daga wajen Musabaqar Alqur'ani mai girma wanda yake gu...
06/09/2025

29th ANNUAL QUR'ANIC RECITATION COMPETITION
ADAMAWA STATE

Daga wajen Musabaqar Alqur'ani mai girma wanda yake gudana a ckin garin Ngbalang (gwalam) karamar hukumar Numan

Inda Alhaji Salisu mai Shinkafa Kuma mai masaukin baki yazo ya gaida shugaban majalisar malamai na jihar Adamawa Ustaz Musa Abdullahi Usman Jimeta

Allah ya bada gagarumar nasara

Address


Telephone

+2349061659307

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Mubi Online Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jibwis Mubi Online Tv:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share