GHS TV

GHS TV GHS TV is a Media Organization that Publishes reliable stories from every angle.

Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Niger NSEMA ce ta bayyana hakan wa Manema labarai a ranar Alhamis.
29/05/2025

Hukumar ba da agajin gaggawa ta jihar Niger NSEMA ce ta bayyana hakan wa Manema labarai a ranar Alhamis.

Kwamishinan Yan Sandan Jihar Bauchi Sani-Omolori ya ce wasu yan ta'addan da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kan al...
05/05/2025

Kwamishinan Yan Sandan Jihar Bauchi Sani-Omolori ya ce wasu yan ta'addan da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kan al'ummar wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Alƙaleri, inda s**a halaƙa mutane da dama, wasu kuma sun jikkata.

SEI dei har kawo yanzu ba tantance adadin waɗanda harin ya rutsa da su.

A rana mai kamar ta yau 5 ga watan Mayun Shekarar 2010 ne Allah ya yi wa tsohon Shugaban Ƙasar Nigeria Umaru Musa Yar ad...
05/05/2025

A rana mai kamar ta yau 5 ga watan Mayun Shekarar 2010 ne Allah ya yi wa tsohon Shugaban Ƙasar Nigeria Umaru Musa Yar adu'a rasuwa yana ɗan Shekara 58 da haihuwa.

Tsohon shugaban, ya mulki Nigeria na tsawon Shekara 3, ya kuma bar duniya yana gadon Mulki.

A ranar Juma'ar nan ne aka ɗaura auren Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da Jaruma A'isha Humaira a birnin Maiduguri.Da jimawa ...
25/04/2025

A ranar Juma'ar nan ne aka ɗaura auren Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da Jaruma A'isha Humaira a birnin Maiduguri.

Da jimawa dei mutane, a shafukan sada zumunta suke hasashen da akwai soyayya a tsakanin Mawakin da kuma Jarumar sakamakon yadda ake ganin Fayafayan Bidiyo da suke sakewa a shafukan sada zumunta.

Za a ɗaura Auren Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da Jaruma A'isha Humaira a Gobe Juma'a a Birnin Maiduguri.
24/04/2025

Za a ɗaura Auren Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara da Jaruma A'isha Humaira a Gobe Juma'a a Birnin Maiduguri.

Shugaban Jam'iyyar PDP na ƙasa Olabode George ya shawarci tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasar Nigeria Atiku Abubakar da kum...
24/04/2025

Shugaban Jam'iyyar PDP na ƙasa Olabode George ya shawarci tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasar Nigeria Atiku Abubakar da kuma Ministan Abuja Nyeson Wike da su fice daga jam'iyyar PDP saboda abin da ya kira da zagwan ƙasa da su ke wa Jam'iyyar.

Sanata Kawu Sumaila daga Kano ya watsar da jam'iyyar NNPP.
23/04/2025

Sanata Kawu Sumaila daga Kano ya watsar da jam'iyyar NNPP.

Hukumar Sufurin jihar Bauchi ta ɗorawa matafiya da kaya haraji.
23/04/2025

Hukumar Sufurin jihar Bauchi ta ɗorawa matafiya da kaya haraji.

An naɗa tsohon Ministan sufuri sama na Nigeria Sanata Hadi Sirika a matsayin hakimin Gundumar Shargalle dake ƙaramar huk...
21/04/2025

An naɗa tsohon Ministan sufuri sama na Nigeria Sanata Hadi Sirika a matsayin hakimin Gundumar Shargalle dake ƙaramar hukumar Dutsi ta jihar Katsina

Masarautar Katsina ce ta sanar da naɗin na Sirikan ne a yau Litinin ɗin nan.

Sirika dei ya kasance ɗaya daga cikin ministoci daga Jihar Katsina, a Gwamnatin Tsohon shugaban ƙasa Muhammad Buhari.

Labarin mutuwar ta sa, ya fito ne da gun Mambobin ɗariƙar a safiyar Litinin ɗin.
21/04/2025

Labarin mutuwar ta sa, ya fito ne da gun Mambobin ɗariƙar a safiyar Litinin ɗin.

Gwamnatin tarayya ta na sayarwa yan Nigeria shinkafar da wa'adin anfani da ita ya wuce.A lokacin da Barista Alkasim Muha...
20/04/2025

Gwamnatin tarayya ta na sayarwa yan Nigeria shinkafar da wa'adin anfani da ita ya wuce.

A lokacin da Barista Alkasim Muhammad, wani lauya a Bauchi, ya karbi tallafin buhun shinkafa na 50kg daga shirin gwamnatin tarayya na shekarar 2024, ya gano wani abu mai matukar muhimmanci: inda ya ga an buga buhun tun watan Fabrairun 2022 — sannan za a daina anfani da Shinkafar ne a watan Fabrairun 2025.

Hakan na nufin wa'adin anfani da Shinkafar ya kare ne watanni biyu kafin a fara rabon, a watan Afrilun 2025”, kamar yadda WikkiTimes ta tabbatar.

Ɗan wasan tsakiyar Kungiyar Ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Luka Modric Ya shafe shekaru 13 a kungiyar amma sai a Jiya ya s...
06/01/2025

Ɗan wasan tsakiyar Kungiyar Ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Luka Modric Ya shafe shekaru 13 a kungiyar amma sai a Jiya ya samu damar zura ƙwallo a gasar copa del rey.






Address

Mubi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GHS TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share