Raga24 TV

Raga24 TV Raga24 TV Tasha ce da ke mai da hankali kan AL'ADU, TARIHI da kuma samar da hanyoyin magance SAUYIN YANAYI.
(1)

Ana iya tuntubar mu a kan wannan Lambar Waya:
(08035209440)

Da Ɗumi-Ɗumi:Sassaucin zai tsawaita lokacin hana zirga-zirgar Kekunan a deideitan da kekunan taya biyu masu amfani da ca...
11/08/2026

Da Ɗumi-Ɗumi:
Sassaucin zai tsawaita lokacin hana zirga-zirgar Kekunan a deideitan da kekunan taya biyu masu amfani da caji zuwa ƙarfe 9 na dare.

Raga24 TV

Hadimin Gwamnan, Muhammed B. Tukur ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, a rana...
10/08/2026

Hadimin Gwamnan, Muhammed B. Tukur ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook, a ranar Litinin.

10/08/2026

Wani ƙusa a Jam'iyyar APC na Gundumar Yelwa, Alhaji Sani Maye, ya ce amatsayin shi na Jigo APC na Yelwa, bashi da hannu a zargin da ake yi na korar Jafar Abubakar Magaji daga Jam'iyyar APC na Gundumar Yelwa.

Yace haka ma, ba bu masaniyar Shugaban Jam'iyyar APC na Gundumar Yelwa.

10/08/2026

Jafar Abubakar Magaji ya zargi Gwamna Fintiri da sauran Shugabannin APC da nuna Ƙabilanci da kuma shirya makirci.

Ƙungiyar Ɗalibai na Jami’ar Jihar Adamawa da ke Mubi, ADSU ta karkata jita-jitan da ke cewa Hukumar Jami’ar na shirin sh...
10/08/2026

Ƙungiyar Ɗalibai na Jami’ar Jihar Adamawa da ke Mubi, ADSU ta karkata jita-jitan da ke cewa Hukumar Jami’ar na shirin shiga yajin aiki.

A cikin wani sakon faifan Bidiyon da ya fitar a ranar lahadi, Shugaban Ɗalibai na Jami’ar, Kwamret Yusuf Peter Teru, ya buƙaci Ɗaliban Jami’ar Adsu da su yi watsi da jita-jitan, su kuma mai da hankali wajen karatu.

Shugaban Ɗaliban, ya ƙara da cewa batun fara Jarrabawa a ranar Litinin 10 ga watan Agostan 2026 na nan ba a ɗage ba.

Raga24 TV

Kotun Majastare mai lamba 2 da ke Yola, ta yanke ma gawurtaccen ɗan Ƙungiyar Shilla, Farouk Sani hukunci zaman gidan gya...
08/08/2026

Kotun Majastare mai lamba 2 da ke Yola, ta yanke ma gawurtaccen ɗan Ƙungiyar Shilla, Farouk Sani hukunci zaman gidan gyara hali na tsawon shekara 7 ba tare da zaɓin tara ba, bayan samun sa da ƙwace da kuma aikata miyagun laifuka.

Raga24 TV Suleiman Yahaya

An gano gawar tsohon Sufetan 'Yan Sanda, Sufeta Mada, a cikin rijiya da ke gidansa a Gombi a ranar Laraba, bayan bayar d...
07/08/2026

An gano gawar tsohon Sufetan 'Yan Sanda, Sufeta Mada, a cikin rijiya da ke gidansa a Gombi a ranar Laraba, bayan bayar da rahoton ɓacewarsa.

A cewar Rundunar 'Yan Sandan Jihar Adamawa, binciken da aka gudanar ya sanya zargi kan ɗan cikinsa lamarin da ya kai ga k**a ɗan.

A yayin amsa tambayoyi, ɗan ya bayyana cewa shi ne ya kashe mahaifinsa.

Rundunar sojin Nigeria za ta kafa sabon sansanin soji a Adamawa.
07/08/2026

Rundunar sojin Nigeria za ta kafa sabon sansanin soji a Adamawa.

Address

Barama
Mubi
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Raga24 TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share