Nana Aisha Abdullahi

Nana Aisha Abdullahi Alhamdulillah ala kulli halin wa auzubika min hali ahlinnar 🙏🙏🙏

23/09/2025

Kada kataba sauya tsarin rayuwar ka donneman soyayyar wani Wanda ya soka ayanda kake tabbas shine masoyinka na gaskiya 🧏

23/09/2025

With Faisal S Hashim – I just got recognised as one of their rising fans! 🎉
Alhmdllh 🙏

30/08/2025

Kodae karoki allah da naci ya baka cikin karamci kokuma karoki mutane da takura su hanaka cikin kaskanci
Zabi daya a cikin biyun✌️

30/08/2025

Kyauta ta zato ga mutane hutune
Kyauta ta zato ga allah ibadane

30/08/2025

Kada kataba tunanin ko tsammanin taimakawa daga wurin mutane tabbas ruhinka zaisamu aminci 🧏

Send a message to learn more

27/08/2025
25/08/2025

Kadan daga cikin abubuwan dasuke kawo kwanciyar hankali sune

1.ibadah
Musamman yin sallah akanlokaci, yazo a hadisi ingantacce cewa
(أفضلل أعمال الصلاةفاللأولل وقت)
Mafificin aiki shine sallah afarkon lokaci

2.karatun alqurani
Hakika karatun alqurani Yana kawo nitsuwa da kwanciyar hankali, duk Wanda
yake karatun alqurani zakaga yanda kwanciyar hankali

3.Barin abinda baishafeka
Mason Allah S A W ❤️♥️ yace acikin hadisi cewa
(تركه مالايعنيه)
Kabar abinda babu ruwanka

4.kiyaye dokokin Allah
Ka aikata abinda Allah da mazonsa s**ace sannan ka hanu da abinda s**a haneka

5.Neman halal
Kariki sanaan ka ko Kasuwanci naka ko aikinka hannun biyu biyu Sai allh yasamaka albarka acikita

Allah ya sa mudace 🤲
. Ameeeen ya Allah🤲

Kisani Yar uwa yanada  kyau kisan  mutuci da kimar kanki karki zamo ballagaza abar jindadi ga mazajen kan t**i, ki daina...
25/08/2025

Kisani Yar uwa yanada kyau kisan mutuci da kimar kanki karki zamo ballagaza abar jindadi ga mazajen kan t**i,

ki daina bayyana adobki akan t**i domin kuwa kedin ba( p***c) ba ce kedin matar mutum daya ne baza ki taba aura mutum dayafi daya ba

Ki inganta suturar ki kyauta shigar ki , shigar banza ba shine zai kawo Miki mijin aure ba domin ko firauna ma duk sabon Allah nshi matarshi mutumiyar kirkice

Allah yasa mudace🤲
Ameen ya Allah 🤲

14/08/2025

ماشاءالله 🤗🤗🤗

02/07/2025

Shukran ya rabb 🙏🙏🙏

Address

Mubi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nana Aisha Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share