Binani Awareness Forum

Binani Awareness Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Binani Awareness Forum, Media/News Company, mubi, Mubi.

Mufa munce sai kwajawa 2027 inshaallahu Mubi South sai kwajawa.
28/06/2026

Mufa munce sai kwajawa 2027 inshaallahu

Mubi South sai kwajawa.

04/06/2026

Hon. Ibrahim A Ahmadu kwajawa, member house of Assembly Mubi South adamawa state.

Yana kira ga Al'umman Mubi South da su tabbata sun mallaki katin zaben su🧏🏻‍♂️ wato katin PVC domin tin Karan zabe me zuwa.

Ta wannan hanyanne kadai zamu iya zaban. Honorable Ibrahim Kwajawa Plaza a matsayin sa na Dan takaran majalisar jaha.

Saboda haka muna kira ga duk Wanda yakeda diyyan yi zamu dauke masa nauyin transport har a kammala inshaallahu ☝️

Signed by: Muhammed Adamu ORGANIZING SECRETARY, Binani media connect Mubi adamawa state.

FROM THE DESK OF BINANI MEDIA CONNECT 👇👇Distinguished Senator Ahmed Hassan Barata, your decision to once again seek the ...
03/06/2026

FROM THE DESK OF BINANI MEDIA CONNECT 👇👇

Distinguished Senator Ahmed Hassan Barata, your decision to once again seek the mandate of the people of Adamawa Southern Senatorial District reflects your enduring commitment to public service. Having previously served as a Senator, you bring valuable experience, leadership, and a deep understanding of the aspirations of the people. May your courage, determination, and dedication continue to inspire confidence as you embark on this noble journey once again.

May BINANI/BARATA succeed

03/06/2026
03/06/2026

I greet our head of house and our leader✊ the one who loves his people, the one who desires progress for his community. May Allah grant you success 🤲 You will win the primaries, then the general election insha’Allah ☝️

Hon. Ibrahim A Ahmadu kwajawa, member house of Assembly Mubi South adamawa state.

We, the people of Mubi South, say it’s if Allah wills.

Signed by: Mohammed adamu organizing secretary, Binani media connect Mubi adamawa state.

02/06/2026

Muna goyon bayan Hajiya Aishatu Dahiru Ahmed Binani, muna kuma ƙaunarta sosai saboda irin ayyukan alheri da ta ke yi a al’umma.

Ita mace ce mai hangen nesa, mai tausayi, kuma mai kishin talakawa da marayu. A duk lokacin da aka yi maganar shugabanci nagari, Binani na cikin sahun farko saboda irin gudummawar da ta ke bayarwa wajen ci gaban matasa, mata da kuma inganta rayuwar jama’a gaba ɗaya.

Muna ganin cewa shugabanci na gaskiya ba wai magana kawai ba ne, aiki ne da ake gani a zahiri, kuma Binani ta nuna hakan a lokuta da dama. Shi ya sa muke ci gaba da goyon bayanta da addu’ar Allah Ya ba ta nasara a duk abin da ta ke nema, Ya kuma kara mata lafiya da hikima wajen ci gaba da hidimtawa al’umma.

Allah Ya tabbatar da alheri, Ya ba mu shugabanni nagari masu son jama’a kamar Binani. Ameen. 🙏
Writing
Signature
Advice
Yusuf bala
Binani media connect

Address

Mubi
Mubi
650101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Binani Awareness Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share