14/04/2026
haba wannan abin kunya har yauce zai Karene awannan kasan
Ga martanin Atiku a kan wani yunkuri na sake hana su taro a wajen da jam'iyyar ADC ta samu izinin yi a Abuja a kurerren lokaci. Da ma dai a yau Talata ne jam'iyyar ta ADC ta tsara gudanar da taron zaben shugabanninta.