Nafada Apc Media_2019_2023

Nafada Apc Media_2019_2023 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nafada Apc Media_2019_2023, Media/News Company, Nafada local government area, Nafada.

27/09/2019
26/09/2019

Aminu Saleh

An gurfanar da uba da dansa a gaban Kotu bisa lalata yar'sa yar shakara 17 har ta Kaiga sun mata ciki na tsawon wata takwas a gaban Kotu.

Shi dai mahaifin yarinyar Mai suna Ibrahim mai maganin maciji Dan shekara 75 duniya dashi da dansa mai suna Yusuf jibrin Ibrahim mazauna garin Dadin Kowa ta karamar Hukumar Yamaltu Deba jahar Gombe, an zarge su da Yin lalata da zainab Wacce ya'ce agun Ibrahim mai maganin maciji kuma kawance agun Shi Yusuf Ibrahim.
A dai gurfanar dasu a gaban Kotun Yanki ta Bolari a ranar 26 ga watan satumba bisa korafin da Ita zainab Ibrahim ta shigar, kan cewa Shi mahaifinta Ibrahim da Yayanta Yusuf suna Yin lalata da Ita har sunyi mata ciki na tsawon wata takwas.
Zainab tace mahaifinta yakan cemata indai bata amince yayi lalata da Ita ba, to baza tayi albarka Akan cewar baya sata diban ruwa ko daka da dai sauran aiyuka na Yau da kullum.
Shi kuma yayanta Yusuf Ibrahim tace Ya Fara Yin lalata da Ita ne Bayan Ya gano cewa mahaifinsu Yana Lalata da Ita
Sa'annan tayi korafin cewa Shi mahaifin Nata ya koreta a gidansa ta koma hannun mahaifiyarta a unguwar kagarawal a gombe Wacce sun rabu da mahaifinta, inda tace mijin mahaifiyarta yace bayason zama da Ita zainab saboda cikin dake jikinta.
Shine ta roki Kotu data bima kadunta.
Sai dai a nasa bangare Ibrahim mai maganin maciji Ya karyata dukanin zargi da take masa inda yace yakan ga mutum acikin dakinsu tsakar dare Yana kwance, amma Bai taba K**a kowa ba, kafin ya shiga dakin Sai ya tsara.
Inda yace Yusuf Wanda yake yayanta ne shima da ake zargi Ya shafe wata Tara a Ibadan.
Daga Basani lauyan Gwamnati Y. G Ahmad yayi roko a gaban Kotu cewa tayi la'akari da kashi na 211 (1) (b) na 1999. Domin Ta maida Sharia zuwa offishin shugaban Sharia na jahar Gombe.
Daga karshe alkalin kotun Garba Abubakar Dule ya dage cigaban shari'ar zuwa ranar Alhamis 10 ga watan October 2019 Bayan Ya Amin ce da rokon lauyan Gwamnati.

26/09/2019
assalamu alaikum jama.a barkanmu da asuba dafatan kowa yatashi lafiya Allah yasa haka ameeeen.Barkanmu da safiyar jumm.a...
20/09/2019

assalamu alaikum jama.a barkanmu da asuba dafatan kowa yatashi lafiya Allah yasa haka ameeeen.

Barkanmu da safiyar jumm.a a gareku Allah yashiga lamuranku ameeen.

H.E ALH MUHAMMADU INUWA YAHAYA.

SENATOR SAIDU AHMAD ALKALI.

DR.HON.HAJIYA. AISHATU JIBRIL DUKKU.

Allah yadafa muku a shikin lamuranku ameeeen.

Sing by
Idrees Musa Maihula Nafada.

20/09/2019

Address

Nafada Local Government Area
Nafada
MUSA

Telephone

+2349027923444

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nafada Apc Media_2019_2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share