Dariqul Haq Tv Channel Nafada

Dariqul Haq Tv Channel Nafada 🎥 Dariqul Haq TV Channel Nafada
📚 Ilimi • Wa'azi • Tafsiri • Qur'ani •
🌍 Domin yaɗa addinin Musulunci cikin hikima da gaskiya.
📍Nafada, Gombe State, Nigeria.

26/07/2026
25/07/2026

Wow Bukhari Idan kana sauraron sa zakati tsammani kana zamanin Annabi ne idan ana baka labaran da sahabbai yadda s**a rayu a wajen Manzon Allah

Ziyara kan ziyara Maulana Dr Sheikh  Alhafiz Nafada Ba Inda Baya Shiga Dan Ganin yaje ya tarar da masoyan Manzon Allah S...
25/07/2026

Ziyara kan ziyara Maulana Dr Sheikh Alhafiz Nafada

Ba Inda Baya Shiga Dan Ganin yaje ya tarar da masoyan Manzon Allah SAW

Kullum Jagora Fuskarsa ba zakaga da hade ba cikin fara'a yake da mur mushi Allah ya kara maka lafiya Maulana Dr Sheikh A...
25/07/2026

Kullum Jagora Fuskarsa ba zakaga da hade ba cikin fara'a yake da mur mushi Allah ya kara maka lafiya Maulana Dr Sheikh Alhafiz
محمد الحافظ النافطي

24/07/2026

karatun Bukhari Daga bakin dr Sheikh Alhafiz Nafada محمد الحافظ النافطي

24/07/2026

kadan daga cikin malaman da s**ayi ta bayar da darikar tijjaniyya har yazo ga maulana Sheikh Adam Nafady yanzubyn hanun khalifa dr Sheikh Alhafiz Nafada

Wallahi Allah Daya ne kuma Annabi Muhammad SAW Ma'aikine kuma Manzo Allah ne
23/07/2026

Wallahi Allah Daya ne kuma Annabi Muhammad SAW Ma'aikine kuma Manzo Allah ne

Address

Nafada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dariqul Haq Tv Channel Nafada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share